Najeriya
-
Mutanen Da Suka Dawo Gida Sun Yaba Wa Shugaba Tinubu Kan Fitar Da Su Daga Afirka Ta Kudu.
Kusan ‘yan Najeriya 1,500 da aka kwaso daga Afirka ta Kudu bayan hare-haren nuna kyama ga baki (xenophobia) sun yaba…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Sake Jaddada Kudirinsa Na Inganta Hanyoyi Makarantu Da Harkokin Kiwon Lafiya.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sake jaddada kudirin gwamnatinsa na fadada muhimman ababen more rayuwa a fadin Najeriya, yana mai…
Read More » -
Fadar Shugaban Kasa Ta Yaba Da Kokarin Inganta Kayan Aiki A Jihar Imo
Fadar Shugaban Kasa ta yaba da ci gaban kayayyakin more rayuwa a Jihar Imo, inda ta bayyana ayyukan da aka…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Kaddamar Da Shirye-Shiryen Tallafi Na Bankin Duniya na Dala Biliyan 3.05.
Shugaba Bola Tinubu ya ƙaddamar da shirye-shirye guda uku da Bankin Duniya ya tallafa wa don ƙarfafa kariyar zamantakewa, haɓaka…
Read More » -
Gwamnan Borno Ya Nuna Godiyasa Ga Shugaba Tinubu Bisa Sake Tsayar Da Shettima Takara.
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Zulum, ya nuna godiyarsa ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu bisa sake zaban Mataimakin Shugaban Kasa Kashim…
Read More » -
INEC Da NIMC Sun Karfafa Tsarin Tantance Mutane Ta Hanyar Dijital Domin Gudanar Da Zabuka Masu Inganci.
Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Joash Amupitan, ya bayyana cewa sabuwar Dokar Hukumar Kula da…
Read More » -
Shugaba Tinubu Da Gwamnan Imo Sun Tattauna kan Ci Gaban Kasa
A ranar Laraba da ta gabata ne Gwamnan Jihar Imo, Hope Uzodimma, ya gana da Shugaba Bola Ahmed Tinubu a…
Read More » -
Deloitte Africa Ta Yaba Da Gyare-Gyaren Tattalin Arzikin Najeriya.
Kamfanin Deloitte Africa ya yaba wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan gyare-gyaren da ake gudanarwa a fannin kudi da harkokin…
Read More » -
Jakadan Najeriya Na Karfafa Alaƙar Diflomasiyya Ta Afirka A Beijing
Jakadan Najeriya a Jamhuriyar Jama’ar Sin, Jakada AbdulRahman Bello Dambazzau, ya fara gudanar da shawarwari na diflomasiyya bayan karɓar ragamar…
Read More » -
Sace Mutane A Oyo: Majalisar Dattawa Ta Gargadi Gwamna Makinde Game Da Kiran Da Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi
Majalisar Dattawan Najeriya ta gargadi Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde game da yin kalamai da ka iya kawo cikas ga…
Read More »