Najeriya
-
NYSC Ta Yi Kira Da A Inganta Jin Dadin Masu Yi Wa Kasa Hidima.
Darakta Janar na Hukumar Kula da Matasa ta Kasa (NYSC), Birgediya Janar Olakunle Nafiu, ya yi kira ga masu daukar…
Read More » -
Masu Ruwa Da Tsaki Sun Yi Kira Da A Inganta Matakan Tsaro Don Kare Makarantu
Masu ruwa da tsaki sun yi kira da a kara tattara bayanan sirri, inganta tsaro a makarantu da kuma kara…
Read More » -
Tsoffin Shugabannin Najeriya Sun Yaba Da Ayyuka Da Gaskiyar Buhari
Tsohon Shugaban Ƙasa, Janar Yakubu Gowon (mai ritaya), da kuma tsohon Ministan Yaɗa Labarai, Lai Mohammed, sun bayyana marigayi tsohon…
Read More » -
Najeriya ta dakatar da kudirin karin kudaden rajistar jarabawar WAEC da NECO.
Gwamnatin Najeriya ta dakatar da shirin sake duba kudin rajista na Jarrabawar Takaddun Shaidar Sakandare ta Yammacin Afirka ta 2027…
Read More » -
Nasarawa Ta Yi Hadin Gwiwa Da Bankin Duniya Wajen Rage Illar Zaizayar kasa.
Gwamnatin jihar Nasarawa, arewa maso tsakiyar Najeriya, ta yi alƙawarin neman haɗin gwiwa da hedikwatar Bankin Duniya ta Najeriya don…
Read More » -
Ayyukan Kayayyakin More Rayuwa Na Najeriya Don Haɓaka Ci Gaban Tattalin Arziki – Minista
Ministan Ayyuka na Najeriya, Sanata David Umahi, ya ce aikin babbar hanyar Calabar-Ebonyi-Benue-Kogi-Nasarawa-Abuja, daya daga cikin manyan ayyukan ababen more…
Read More » -
Najeriya Ta Samu Sakamakon Rahoton Bincike Da Aka Gudanar Akan Hatsarin Jirgin Sama Na Bombardier
Hukumar Binciken Tsaro ta Najeriya (NSIB) ta fitar da rahoton farko kan binciken da take gudanarwa kan mummunan lamarin da…
Read More » -
Gwamnan Jihar Benuwai Ya Yaba Da kokarin Shugaba Tinubu Na Fannin Tsaro Da Ci Gaba.
Gwamna Hyacinth Alia na Jihar Benuwai ya yaba wa Shugaba Bola Tinubu saboda yadda yake tafiyar da harkokin gwamnati mai…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Kira Taron Tsaro Na Manyan Jami’ai.
A ranar Alhamis ne Shugaba Bola Tinubu ya kira wani babban taron tsaro a Fadar Shugaban Kasa, Abuja, inda ya…
Read More » -
Izinin Gilashi Mai Launi: ‘Yan Sanda Sun Gargaɗi Jami’ai Kan Cin Zarafin Masu Mota
Rundunar ‘Yan sandan Najeriya (NPF) ta gargadi jami’anta game da kwace wa masu ababen hawa lasisin gilashin da aka yi…
Read More »