Wasanni
this is a category for sport news
-
Edo Queens Ta Shirya Domin Kare Kambunta Na Gasar NWFL
Kungiyar Edo Queens wacce ke rike da kambun gasar za ta fara kare kambunta ne a karawar da za ta…
Read More » -
An Zaɓi ‘Yar Najeriya Don Kyautar Matashiyar ‘Yar Wasa Ta CAF
An zabi Oluwakemi Adegbuyi ‘yar Najeriya a matsayin wacce za ta lashe kyautar Mata ‘Yar Wasan Shekara ta Mata a…
Read More » -
CAF Ta Amince Da Harshen Swahili A Matsayin Harshen Hukuma Kuma Ta Sake Jaddada Goyon Bayanta Ga Infantino
Hukumar Kwallon Kafa ta Afirka (CAF) ta kammala babban taronta na 48 a Abuja Najeriya inda ta tattaro wakilan dukkan…
Read More » -
Kwamitin Zartarwa Na CAF Ya Amince Da Kaddamar Da Gasar WAFCON Ta ‘Yan ƙasa Da Shekaru 17
Kwamitin Zartarwa na CAF wanda Shugaba Patrice Motsepe ke jagoranta a Abuja Najeriya ya amince da gabatar da Gasar Cin…
Read More » -
NIS Ta Ba Da Shawarar Kafa Asusun Amintattu Na Wasanni Domin Tunkarar Matsalar Kudi A Najeriya
Darakta Janar kuma Babban Jami’in Gudanarwa na Cibiyar Wasanni ta Kasa (NIS) Philip Shaibu ya yi kira da a kafa…
Read More » -
Shugaban CAF Motsepe Ya Isa Abuja Domin Halartar Babban Taron CAF Na 48
Shugaban Hukumar Kwallon Kafa ta Afirka (CAF) Dr. Patrice Motsepe ya isa babban birnin tarayyar Najeriya Abuja a ranar Laraba…
Read More » -
Botswana Ta Yi Kunnen Doki 1-1 Da Uganda A Wasan Neman Cancantar Shiga Gasar AFCON Ta 2027
Botswana ta yi kokarin ramawa har ta samu kunnen doki na 1-1 a wasan neman cancantar shiga gasar cin kofin…
Read More » -
Hukumar FA Ta Spaniya Ta Haramta Wa Golan Equatorial Guinea Wasanni 12
Kwamitin ladabtarwa na Hukumar Kwallon Kafa ta Spain ya dakatar da mai tsaron ragar Equatorial Guinea Jesus Owono daga buga…
Read More » -
Harry Kane Na Shirin Zama Ɗan Wasa Mafi Yawan Buga Wa Ingila
Kyaftin din tawagar Ingila Harry Kane zai kafa tarihi a ranar Alhamis yayin da zai buga wasansa na 126 a…
Read More » -
Akpabio Ya Yaba Wa Tawagar Flamingos Kan Nasarar Tarihi Da Suka Samu A Gasar Cin Kofin Duniya
Shugaban Majalisar Dattawa Godswill Akpabio ya taya tawagar kwallon kafa ta mata ta Najeriya ‘yan kasa da shekaru 17 wato…
Read More »