Najeriya
-
Shugaban Ma’aikata Fadar Gwamnati Ya Amsa Gayyatar ICPC
A ranar Litinin da ta gabata ne Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Kasa, Femi Gbajabiamila, ya amsa gayyatar Hukumar Yaki da…
Read More » -
Mataimakin Shugaban Kasa Shettima Za Tashi Zuwa Kasar Saliyo Don Taron kolin ECOWAS Karo Na 69
Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ya tashi daga Abuja domin wakiltar Shugaba Bola Tinubu a taron shugabannin kasashen kungiyar ECOWAS…
Read More » -
An zabi Badejo-Sharing A Matsayin Shugaban NBA
An zabi Oyinkansola Badejo-Okusanya, wacce ke rike da mukamin Babban Lauyan Najeriya (SAN), a matsayin Shugabar Kungiyar Lauyoyin Najeriya (NBA),…
Read More » -
Minista Ya Tura Sahihan Bayanai Na Dijital Don Magance Haƙar Ma’adinai Da Ba Bisa Ka’ida
Ministan Harkokin Ma’adanai, Dr. Dele Alake, ya ce Najeriya ba za ta iya magance haƙar ma’adinai ba bisa ƙa’ida ba…
Read More » -
Mutanen Da Suka Dawo Gida Sun Yaba Wa Shugaba Tinubu Kan Fitar Da Su Daga Afirka Ta Kudu.
Kusan ‘yan Najeriya 1,500 da aka kwaso daga Afirka ta Kudu bayan hare-haren nuna kyama ga baki (xenophobia) sun yaba…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Sake Jaddada Kudirinsa Na Inganta Hanyoyi Makarantu Da Harkokin Kiwon Lafiya.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sake jaddada kudirin gwamnatinsa na fadada muhimman ababen more rayuwa a fadin Najeriya, yana mai…
Read More » -
Fadar Shugaban Kasa Ta Yaba Da Kokarin Inganta Kayan Aiki A Jihar Imo
Fadar Shugaban Kasa ta yaba da ci gaban kayayyakin more rayuwa a Jihar Imo, inda ta bayyana ayyukan da aka…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Kaddamar Da Shirye-Shiryen Tallafi Na Bankin Duniya na Dala Biliyan 3.05.
Shugaba Bola Tinubu ya ƙaddamar da shirye-shirye guda uku da Bankin Duniya ya tallafa wa don ƙarfafa kariyar zamantakewa, haɓaka…
Read More » -
Gwamnan Borno Ya Nuna Godiyasa Ga Shugaba Tinubu Bisa Sake Tsayar Da Shettima Takara.
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Zulum, ya nuna godiyarsa ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu bisa sake zaban Mataimakin Shugaban Kasa Kashim…
Read More » -
INEC Da NIMC Sun Karfafa Tsarin Tantance Mutane Ta Hanyar Dijital Domin Gudanar Da Zabuka Masu Inganci.
Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Joash Amupitan, ya bayyana cewa sabuwar Dokar Hukumar Kula da…
Read More »