Siyasa
this is a category for politics
-
Barau Ya Tara Sarakunan Gargajiya Na Kano Domin Goyon Bayan Jam’iyyar APC
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Jubrin Barau ya bukaci sarakunan gargajiya a fadin gundumar Sanata ta Kano ta Arewa da…
Read More » -
Tsoffin Shugabannin Ƙasa Sun Jinjina Wa Jagorancin Shugaba Tinubu
Tsoffin shugabannin mulkin soja na Najeriya Janar Ibrahim Badamasi Babangida mai ritaya da Janar Abdulsalami Abubakar mai ritaya sun bayyana…
Read More » -
Hukumar Zaɓe Ta Jihar Oyo Ta Ƙarfafa Tsaro Domin Zaɓen Ƙananan Hukumomi
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar Oyo (OYSIEC) ta tattauna da shugabannin hukumomin tsaro domin tabbatar da gudanar da…
Read More » -
Wata kungiya Ta Yi Kira Da A Zabi Shugaba Tinubu Da Gwamna A Zaben Sake Tsayawa Takara
Masu ruwa da tsaki a fagen siyasa na yankin Sanata na Tsakiya a Jihar Kuros Riba da ke yankin Kudu-maso-kudancin…
Read More » -
APC ta musanta takardar INEC Ta Bogi Game Da Sake Zaɓen Shugaba Tinubu
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta musanta wata wasika da ake zargin cewa Shugaban Jam’iyyar na Kasa Farfesa Nentawe Yilwatda…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Sake Jaddada kudirinsa Na Gudanar Da Mulki Mai Shigar Da Kowa Ciki
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sake jaddada kudurin gwamnatinsa na gudanar da mulki mai shigar da kowa da karfafa hadin…
Read More » -
Dan Takarar Shugaban Kasa Na jam’iyyar NDC Yana Da Ikon Magance Kalubalen Da Najeriya Ke Fuskanta – Shugaba
Shugaban jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC) na kasa, Sanata Moses Cleopas, ya bayyana cewa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Dora Wa Mangan Jam’iyyar APC Alhakin Samar Da Sulhu
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya umarci shugabannin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) da su ƙara himma wajen sulhuntawa haɓaka yafiya…
Read More » -
Gangamin Ibadan: Shugaba Tinubu Ya Yi Alƙawarin Faɗaɗa Masana’antu Da Inganta Wutar Lantarki
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sake jaddada kudurin gwamnatinsa na inganta samar da wutar lantarki a fadin kasar inda ya…
Read More » -
INEC Ta Karfafa Shirye-Shiryen Kayan Aiki Da Dabaru Don Zaɓen 2027 A Jihar Ondo
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) a Jihar Ondo ta karbi karin kayan zabe wadanda ba na musamman…
Read More »