Afirka
this is a category for africa news
-
Burundi Ta Yi Allah-Wadai Da Tashin Hankali Yayin Da ‘Yan Kasarta Ke Barin Kenya
Daruruwan ‘yan Burundi da ke zaune a Kenya sun yi layi a ofishin jakadancinsu da ke Nairobi don samun takardun…
Read More » -
Jamhuriyar Demokradiyyar Kwango Za Ta Tsaurara Matakan Kula Da Bayanan Yanayin Kasa
Jami’ai sun ce Jamhuriyar Dimokuradiyyar Kongo na shirin ƙara ƙarfin ikon gwamnati kan bayanan ƙasa da ake amfani da su…
Read More » -
Libya Ta Kama Mutane Biyar Kan Harin Jiragen Sama Marasa Matuki A Kan Matatar Mai
Hukumomi a yammacin Libya sun kama mutane biyar dangane da hare-haren jiragen sama marasa matuki da aka kai kwanan nan…
Read More » -
Kenya Ta Dauki Tsauraran Matakai Kan ‘Yan Kasuwa Da Masu Sayar Da Kayayyaki Na Kasashen Waje
Kenya ta fara wani gagarumin shiri na murkushe ‘yan ƙasashen waje da ke gudanar da ƙananan shagunan sayar da kayayyaki…
Read More » -
An Yi Jana’izar Mutane 36 Da Suka Rasa Ransu Sakamakon Ruftawar Tarin Shara A Kasar Guinea
Kasar Guinea ta gudanar da jana’izar jama’a wadda dubban mutane suka halarta domin mutane 36 da suka mutu lokacin da…
Read More » -
Guinea-Bissau Ta Amince Da Sabon Kundin Tsarin Mulki Gabanin Kada Kuri’a
Guinea-Bissau ta amince da sabon kundin tsarin mulki da zai fadada ikon shugaban kasa da kuma sauya dokokin zabe…
Read More » -
Kwanciyar Hankali Ta Dawo Babban Birnin Nijar Bayan Rashin Nasarar Boren Sojoji
Rayuwa a Niamey ta koma kamar da kwanaki bayan da gwamnatin soja ta Nijar ta dakatar da bore da sojoji…
Read More » -
Sojojin Nijar Sun Fafata Da Masu Zanga-Zanga Kusa Daa Fillin Jirgin Saman Babban Birnin Kasar
Hukumomin sojin Nijar a ranar Asabar sun ce suna “sake samun iko a hankali” bayan da aka ruwaito cewa masu…
Read More » -
Shugaban ‘Yan Adawar Zambia Na Fuskantar Zargin Cin Amanar Kasa
An gurfanar da shugaban ‘yan adawar Zambia Brian Mundubile da tuhumar cin amanar kasa kuma yana ci gaba da zama…
Read More » -
Gwamnatocin Libya Masu Hamayya Da Juna Sun Amince Da Lokacin Zabe
Bangarorin gwamnatoci masu hamayya a Libya sun amince su gudanar da zabe a cikin shekaru biyu masu zuwa domin sake…
Read More »