Afirka
this is a category for africa news
-
Sojojin Nijar Sun Sake Karbe Ikon Sansanin Jiragen Sama
Nijar ta ce ta sake kwace sansanin sojin sama bayan da sojoji ‘yan Mutineers suka yi garkuwa da sojoji a…
Read More » -
Rukunin Aiki na ECOWAS mai tabbatar da zaman lafiya ya shirya tsaf don tallafawa zaman lafiya da tsaro
Wakiliyar Hukumar ECOWAS kuma shugabar jakada a kasar Guinea-Bissau Ambasada Ngozi Ukaeje ta bayyana ma’aikatan kungiyar ECOWAS Stabilization Support Mission…
Read More » -
Gobarar Daji Ta Kashe Mutane 12 Ta Raunata Gommai A Algeria
Akalla mutane 12 ne suka mutu yayin da dama suka jikkata yayin da gobarar daji ke ci a manyan yankunan…
Read More » -
An Gano Gawarwakin ‘Yan Cirani A Hamadar Libya
Rahotanni sun ce hukumomin tsaron Libya sun gano gawarwakin akalla bakin haure shida a kudu maso gabashin kasar bayan da…
Read More » -
Hukumar ‘Yan Sanda Ta Duniya Interpol Ta Kama Mutane 58 Game Da Laifukan Yanar Gizo
An kama mutane 58 da ke da alaƙa da ƙungiyoyin laifukan yanar gizo na Yammacin Afirka a cikin ƙasashe 22…
Read More » -
Namibia Ta Fara Aikin Samar Da Hydrogen Mai Tsafta Na Farko A Afirka
Namibia ta buɗe cibiyar samar da iskar hydrogen mai launin kore ta farko a Afirka. Wannan cibiyar ta haɗa samar…
Read More » -
Shugaba Tinubu zai jagoranci taron kolin bunkasa ma’adanai na Afirka
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu zai jagoranci taron tattaunawa na uku kan muhimman ci gaban ma’adanai a Afirka, yayin da…
Read More » -
Wata Maajiyar Shara Da Ta Rushe Ta Kashe Mutum 30 A Guinea
Akalla mutane 30 ne suka mutu bayan tarin shara ya ruguje a babban wurin zubar da shara na Conakry a…
Read More » -
ECOWAS Na ƙarfafa Daidaita Bayanan ƙididdiga Na Yankin
Sashen Bincike da Kididdiga na Hukumar ECOWAS ya shirya tarurrukan karawa juna sani guda biyu na yankin a birnin Abidjan…
Read More » -
Jakadun ECOWAS A Majalisar Dinkin Duniya Sun Zabi Sabon Shugaba
Kungiyar Jakadun ECOWAS a Majalisar Dinkin Duniya ta zabi sabon Shugaba a birnin New York bayan kammala taronta na wata-wata…
Read More »