Najeriya
-
Shugaba Tinubu Ya Amince Da Fadada Rundunar Sojan Kasa Zuwa Rukunai Goma Sha Biyu A Fadin Kasar.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da fadada tsarin Sojojin Najeriya daga rukunai (divisions) takwas zuwa goma sha biyu; mataki…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Kaddamar Da Shirin Kimanta Matasa
Shugaba Bola Tinubu ya bai wa ‘yan kasa tabbacin cewa gyare-gyaren da ake gudanarwa a bangaren samar da wutar lantarki…
Read More » -
Jihar Kaduna Na Gina Tashar Sufuri Na Zamani Mai Matuƙar Ci Gaba
Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana cewa, tashar jigilar fasinjoji ta zamani da ke yankin gabas—wacce aka tsara ta yadda take…
Read More » -
Hukumomin Sufurin Jiragen Sama Sun Inganta Tallafi Ga Wadanda Hatsarin Jirgi Ya Shafa.
Hukumar Binciken Tsaron Najeriya (NSIB) da Hukumar Kula da Jiragen Sama ta Najeriya (NCAA) sun fara tattaunawa kan karfafa hadin…
Read More » -
Gwamna Ododo Ya Yaba Da Dabarun Shugaba Tinubu Na Sha’anin Tsaro.
Gwamnan Jihar Kogi, Ahmed Usman Ododo, ya yaba da tsarin tsaro na Shugaba Bola Ahmed Tinubu, inda ya bayyana cewa…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Taya Sabon Firayim Ministan Birtaniya Murna.
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya taya Andy Burnham murna bisa karɓar ragamar mulki a matsayin Firayim Ministan Birtaniya. Shugaban…
Read More » -
Jam’iyyar Labour Sun Aamince Da Okereke Da Konto A 2027
Shugabancin jam’iyyar Labour Party na kasa a Najeriya ya sake jaddada amincewarsa ga dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar a…
Read More » -
Ma’aikatar Tsaro Ta Karyata Jita-Jitar Murabus Din Minista.
Ma’aikatar Tsaro ta yi watsi da rahotannin da ke ikirarin cewa Ministan Tsaro, Janar Christopher Musa (Rtd), yana shirin yin…
Read More » -
NYSC Ta Kayyade Ranar Taron Ga Masu Yi Wa ƙasa Hidima Na ‘B’ Sashe Na II Shekarar 2026.
Hukumar Kula da Shirin Yi wa Kasa Hidima ta Matasa (NYSC) ta kayyade ranar Laraba, 5 ga watan Agusta, 2026,…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Nada Kwamitocin Gudanarwa Na Hukumomin Yarayya Guda 10.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin mutane 26 a hukumomi da kwamitocin gwamnatin tarayya guda 10, inda ya nada…
Read More »