Duniya
This is a category for world news
-
Majalisar Dinkin Duniya Na Neman Karin Kudade Domin Tunkarar Illolin Girgizar Kasa A Venezuela.
Fiye da makonni biyar bayan mummunan girgizar kasa da ta afku a Venezuela, Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa an…
Read More » -
Tsananin zafi Ya Mamaye Yankin koriya Ta Awera Da Ta Kudu 3 Ga Watan Augusta
Zafi mai tsanani yana mamaye yankin Koriya, inda yanayin zafi ya kusan digiri 40 a ma’aunin Celsius a Koriya ta…
Read More » -
Shugaba Trump Ya Tabbatar Da Tattaunawar Nukiliya Da Iran A Ranar Litinin.
Shugaban Amurka Donald Trump ya tabbatar da cewa za a fara tattaunawa da Iran a ranar Litinin yayin da ake…
Read More » -
Harin Jiragen Sama Na Isra’ila Ya Afkawa Rumbunan Adana Kayan Asibitocin Gaza
Hare-haren sama na Isra’ila sun kashe Falasdinawa biyu tare da lalata rumbunan magani guda biyu kusa da wani asibiti a…
Read More » -
An Buɗe Taron Amsterdam WorldPride Cikin Tsauraran Matakan Tsaro
Ana sa ran daruruwan dubban mutane za su cika magudanar ruwa ta Amsterdam ranar Asabar don babban bikin WorldPride inda…
Read More » -
Tsohon Mataimakin Shugaban Costa Rica Ta Jagoranci Takarar Shugabancin Majalisar Dinkin Duniya
Tsohuwar Mataimakiyar Shugaban ƙasar Costa Rica Rebeca Grynspan ta fito a matsayin wadda ta fara tsayawa takarar zama Sakatare Janar…
Read More » -
Yawan Wadanda Suka Mutu Sakamakon Girgizar Kasar Mai Ƙarfin A Japan Ya Kai 34.
Adadin wadanda suka mutu sakamakon girgizar kasa mai karfi da ta afkawa kudu maso yammacin Japan a farkon wannan makon…
Read More » -
Shugaban Kasar Philippines Ya Amince A Fitar Da Bayanan Harajin Mataimakin Shugaban Kasa Duterte
Shugaban Jamhuriyar Philippines Ferdinand Marcos Jr. ya ba da izinin sakin bayanan harajin Mataimakiyar Shugaba Sara Duterte ga Majalisar Dattawa…
Read More » -
Hukumar IOM Ta Yi Gargadi Kan Fataucin Neman Aiki Na Bogi
Hukumar Kula da ‘Yan Gudun Hijira ta Duniya (IOM) ta yi gargaɗi ga masu neman aiki game da tayin aikin…
Read More » -
Turai Na Fafutukar Dakile Mummunan Gobarar Daji Yayin Zafi Da Iska Ke Kara Tsananta Lamarin
Faransa Spain da Girka sun ci gaba da fafatawa da manyan gobarar daji a ranar Alhamis yayin da zafi mai…
Read More »