Duniya
This is a category for world news
-
WHO Ta Yi Gargaɗi Kan Cutar Kanjamau Da Ciwon Hepatitis Na Cikin Barazana
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta yi gargadin cewa ci gaban da aka samu a duniya a yaki da cutar…
Read More » -
Shugaban Ahmadiyya Ya Gabatar Da Rahoton Duniya Na Ci Gaba Ta Shekarar 2026
Shugaban Musulmin Ahmadiyya na duniya, Hazrat Mirza Masroor Ahmad (Khalifatul Masih na V), ya gabatar da rahoton ci gaban shekara-shekara…
Read More » -
Guguwar Noul Ta Afka Kudancin Kasar Sin Ta Kuma Haifar Da Cikas Ga Harkokin Sufuri
Iska mai ƙarfi da ruwan sama mai ƙarfi sun afkawa wasu sassan China a ranar Asabar yayin da guguwar Nuul…
Read More » -
Amurka Za Ta Sanya Sabbin Harajin Kwastam Kan Abokan Ciniki 60.
Amurka za ta sanya sabbin harajin kashi 10 cikin 100 da kashi 12.5 cikin 100 kan kayayyakin da ake shigowa…
Read More » -
Majalisar Wakilan Amurka Ya Amince Da Dakatar Da Ikon Trump Na Yaki Da Iran.
Majalisar Wakilan Amurka, wadda jam’iyyar Republican ke iko da ita, ta amince da wani kudiri da ke umartar Shugaba Donald…
Read More » -
Wata Mata ‘Yar Kasar Australia Ya Haifi ‘Yan Hudu Masu Kama Da Juna.
Wata mata ‘yar kasar Australia ta haifi ‘yan hudu mata masu kama da juna ta hanyar daukar ciki na dabi’a—wani…
Read More » -
Kasar Sin Ya Dauki Nauyin Taron Duniya Kan Harkokin Fasahar Kere-Kere Ta AI Na Shekarar 2026
China ta ce taron duniya na AI (WAIC) da kuma babban taron manyan jami’ai kan shugabancin AI na duniya na…
Read More » -
Amurka Ta Gabatar Da Sabbin Dokokin Biza Ga Dalibai Da ‘Yan Jarida.
Amurka ta gabatar da sabbin ka’idojin shige da fice waɗanda ke sanya ƙayyadadden lokaci ga ɗaliban ƙasashen waje, mahalarta musayar…
Read More » -
Jakadan Najeriya Na Karfafa Alaƙar Diflomasiyya Ta Afirka A Beijing
Jakadan Najeriya a Jamhuriyar Jama’ar Sin, Jakada AbdulRahman Bello Dambazzau, ya fara gudanar da shawarwari na diflomasiyya bayan karɓar ragamar…
Read More » -
Majalisar Lithuania Ta Amince Da Sinkevicius A Matsayin Firayim Minista
Majalisar dokokin Lithuania ta amince da shirin gwamnati da Mindaugas Sinkevicius, ‘yar jam’iyyar Social Democrat, ta gabatar, wanda hakan ya…
Read More »