Duniya
This is a category for world news
-
Madafunar Ruwa Ta Hormuz Za Ta Ci Gaba Da Kasancewa A Rufe – Farisa
Hukumomin Iran sun bayyana cewa za a ci gaba da rufe mashigar ruwa ta Strait of Hormuz har sai Amurka…
Read More » -
Koriya Ta Arewa Ta Yi Allah-Wadai Da Atisayen Soji Na Amurka Da Koriya Ta Kudu
Koriya ta Arewa ta soki atisayen soja na hadin gwiwa tsakanin Amurka da Koriya ta Kudu tana mai bayyana su…
Read More » -
Brazil Ta Fara Daukar Mataki Kan Harajin Da Amurka Ta Sanya
Gwamnatin Brazil ta bude wani tsari wanda zai iya haifar da daukar matakai na ramawa ga Amurka dangane da harajin…
Read More » -
Shugabannin Serbia Da Ukraine Na Neman Karfafa Dangantaka Tattalin Arziki Tsakani Kasashen Biyu
Shugaban kasar Serbia, Aleksandar Vučić, ya bayyana a ranar Asabar cewa kasarsa ta sake jaddada goyon bayanta ga ‘yancin kai…
Read More » -
British Columbia Na Fafutukar Dakile Gobarar Daji Mai Saurin Yaduwa.
British Columbia ta ayyana dokar ta-baci a ranar Asabar Da ya gabata, bayan da aka umarci dubban mazauna lardin yammacin…
Read More » -
Guguwar Dolphin Ta Jikkata Mutane Shida Tare Da Kawo Cikas Ga Zirga-Zirga A Japan
Guguwar Dolphin ta raunata mutane shida ta kuma rage wutar lantarki ga gine-gine sama da 50,000 sannan ta kawo cikas…
Read More » -
Guguwar Dolphin Ta Jikkata Mutane Shida Tare Da Kawo Cikas Ga Zirga-Zirga A Japan
Guguwar Dolphin ta raunata mutane shida ta kuma rage wutar lantarki ga gine-gine sama da 50,000 sannan ta kawo cikas…
Read More » -
Hukumar Kula Da Hijira Ta Majalisar Dinkin Duniya Ta Tallafawa Mutane Miliyan 17.8 A Shekarar 2025
Hukumar kula da shige da fice ta Majalisar Dinkin Duniya, IOM, ta bayar da tallafin jin kai ga mutane miliyan…
Read More » -
Tarayyar Turai Ta Saki Kadarorin Rasha Da Aka Dakatar Zuwa Ukraine
Hukumar Tarayyar Turai (EU) ta sanar a ranar Laraba da ta gabata, cewa za ta ware Yuro biliyan 1.4 (dalar…
Read More » -
Amurka Da Iran Sun Yi Tattaunawa Da Cimma Yarjejeniya Kan Yankin Hormuz
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce gwamnatinsa ta yi “tattaunawa mai kyau” da Iran a lokacin tattaunawar yini guda a…
Read More »