Wasanni
this is a category for sport news
-
Ronaldo Nason Cimma Burin Zura Kwallo Ta 1000 A Rayuwarsa Ta Kwallon Kafa.
Cristiano Ronaldo ya sa a gaba burin cin kwallaye 1000 a rayuwarsa ta kwallon kafa kafin ya yi ritaya. Kyaftin…
Read More » -
Super Eagles Sun Fara Shirye-Shiryen Neman Gurbin Shiga Gasar AFCON.
Kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles ta Najeriya ta kara kaimi wajen shirye-shiryen neman gurbin shiga gasar cin kofin nahiyar…
Read More » -
CAF Ta Gayyaci Shugaban FIFA Infantino Zuwa Taron Kolin Afirka.
Hukumar Kwallon Kafa ta Afirka (CAF) ta gayyaci shugaban hukumar kwallon kafa ta duniya (FIFA) Gianni Infantino domin halartar taron…
Read More » -
Za’a Fara Gasar Zakarun Afirka Ta CAF Zagayen Farko Na Gasar
Za a fara kakar gasar zakarun CAF ta 2026/2027 daga 4-6 ga Satumba inda kungiyoyi daga ko’ina cikin Afirka za…
Read More » -
Kasar Habasha Ta Nuna Sha’awarta Na Karbar Bakuncin Gasar Cin Kofin Afirka Ta 2028
Habasha ta shiga takarar neman karbar bakuncin gasar cin kofin Afirka ta 2028 a hukumance tana neman dawo da gasar…
Read More » -
An Zabi Dan Najeriya A Matsayin Shugaban Kungiyar Wasan Fencing Ta Commonwealth
Najeriya ta sake cimma wani muhimmin tarihi a fagen wasan ‘fencing’ na duniya, bayan da shugaban hukumar wasan na kasar,…
Read More » -
Morocco Ta Doke Afirka Ta Kudu Tare Da Kaiwa Matakin Kusa Da Na Karshe A Gasar WAFCON.
Mai masaukin baki Morocco ta yi rajistar shiga wasan kusa da na karshe na gasar cin kofin nahiyar Afirka ta…
Read More » -
Arsenal Ta Tsawaita Yarjejeniyar Haɗin Gwiwa Da Emirates Har Zuwa Shekarar 2033.
Kungiyar Arsenal ta tsawaita yarjejeniyar hadin gwiwarta da kamfanin jiragen sama na Emirates har zuwa shekarar 2033, kamar yadda kungiyar…
Read More » -
Super Falcons Sun Doke Zambia Ta Farfado Da Fatan kare Kambunsu Na WAFCON.
Najeriya ta farfado da fatanta na kare kambun gasar cin kofin kwallon kafa na mata na Afirka (WAFCON) bayan ta…
Read More » -
Masar Ta Mamaye Gasar Zakarun Matasa Ta ITTF A Afirka
Masar ta lashe kofuna uku cikin hudu na gasar kungiyoyi a gasar matasa ta ITTF ta Afirka ta shekarar 2026,…
Read More »