Wasanni
this is a category for sport news
-
Dubois Ya Dakatar Da Wardley Ya Kuma Ci Gaba Da Rike Kambun WBO Na Ajin Masu Nauyi
Daniel Dubois ya riƙe bel ɗinsa na WBO mai nauyi da ƙarfi inda ya dakatar da abokin wasansa Fabio Wardley…
Read More » -
Kungiyar Golden Eaglets Ta Najeriya Ta Fice Daga Gasar WAFU-B Ta ‘Yan Kasa Da Shekaru17
Kungiyar kwallon kafa ta matasan Najeriya ‘yan kasa da shekaru 17 wato Golden Eaglets ta yi bankwana da gasar WAFU-B…
Read More » -
Sand Eagles Sun Sha Kashi A Hannun Ghana Ta Hanyar Bugun Fenariti A Wasan Neman Cancantar Shiga Gasar BSAFCON.
Kungiyar kwallon kafa ta bakin teku ta Najeriya Sand Eagles ta sha kashi a hannun Ghana ta hanyar bugun daga…
Read More » -
Kipchoge Ya Samu Nasarar Gudun Maraton Ta Farko Cikin Shekaru Uku.
Eliud Kipchoge dan kasar Kenya kuma wanda ya taba lashe gasar Olympics sau biyu ya lashe gasar gudun Maraton ta…
Read More » -
Kwallon Kafa Ta Bakin Teku: Alkalin Wasa Ya Yarda Da Kuskuren Da Ya Yi A Wasan Neman Gurbi Na Najeriya Da Ghana
Alƙalin wasa ɗan ƙasar Morocco Driss Lamghaidar da tawagarsa sun amince da kuskuren da suka yi na ba da damar…
Read More » -
Super Eagles Sun Yi Gwagwarmayar Dawo Da Kwallaye Har Suka Tashi Kunnen Doki 3-3 Ra Rasha A Wasan Sada Zumunta.
Najeriya ta dawo daga rashin ci da kwallaye biyu ta kuma tashi kunnen doki 3-3 da Rasha a wasan sada…
Read More » -
Super Eagles Sun Fara Atisaye Gabanin Wasan Sada Zumunta Da Rasha.
Kungiyar Super Eagles ta gudanar da atisayenta na farko a birnin Nizhny Novgorod yayin da take shirin fafatawa a wasan…
Read More » -
Arsene Wenger Zai Halarci Taron Tsare-Tsare Na CAF
Shugaban Ci Gaban Kwallon Kafa na Duniya na FIFA kuma tsohon manajan Arsenal Arsene Wenger zai haɗu da wasu manyan…
Read More » -
Najeriya Ta Sha Kashi Mai Tsanani A Hannun Guinea-Bissau.
Guinea-Bissau ta hau saman teburin Rukunin L a gasar neman cancantar shiga gasar cin kofin nahiyar Afirka ta 2027 bayan…
Read More » -
Super Falcons Sun Gayyaci ‘Yan Wasa 28 Domin Wasannin Neman Gurbin Shiga Gasar Olympics.
Mukaddashin kocin tawagar Super Falcons ta Najeriya, Augustine Eguavoen, ya zabi ‘yan wasa 28 domin buga wasan neman cancantar shiga…
Read More »