Afirka
this is a category for africa news
-
Cape Verde Ta Gudanar Da Zaɓen Shugaban Kasa
Al’ummar Cape Verde na kada kuri’u a zaben shugaban kasa inda shugaba mai ci José Maria Neves ke fafatawa da…
Read More » -
ICPC Ta Yi Kira Ga Kasashen Afirka Da Su Karfafa Aikin Dawo Da Kadarori
Hukumar Kula da Ayyukan Cin Hanci da Laifuka Masu Alaƙa (ICPC) ta yi kira ga ƙasashen Afirka da su ƙarfafa…
Read More » -
Cape Verde Ta Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa
Al’ummar Cape Verde na kada kuri’unsu a zaben shugaban kasa inda shugaba mai ci José Maria Neves ke fafatawa da…
Read More » -
Ghana Ta Karbi Bakuncin Taro Kan Batun Samar Da Kudade Ga Hukumar Tarayyar Afirka
Shugaban Hukumar Tarayyar Afirka (AU) Mahmoud Ali Youssouf ya isa birnin Accra na kasar Ghana domin halartar taro na musamman…
Read More » -
Zaben Shugaban Kasa A Gambia: An Amince Wa Barrow Da Darboe Su Tsaya Takara
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Gambia (IEC) ta amince da shugaban kasar mai ci Adama Barrow da kuma shugaban…
Read More » -
Cape Verde Na Shirin Gudanar Da Zaben Shugaban kasa
Shugaban ƙasar Cape Verde José Maria Neves yana neman sake tsayawa takara a karo na biyu na shekaru biyar a…
Read More » -
Hukumar Zaɓen Gambia Ta Tabbatar Da ‘Yan Takara Biyar Domin Zaɓen Shugaban Ƙasa Na Disamba
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Gambia ta tabbatar da ‘yan takara biyar don zaben shugaban kasa da za a…
Read More » -
Ghana Ta Sanar Da Gano Sinadarin Carbon Na Farko A Ƙasar
Shugaban Ghana John Mahama ya sanar da gano sinadarin hydrocarbons a cikin wani ma’ajiyar carbonate mai zurfin ruwa a bakin…
Read More » -
Adadin Mutanen Da Suka kamu Da Cutar Ebola A Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo Ya Haura 11,000 Ya Yin Da Mutane 5,387 Suka Mutu.
Adadin mutanen da aka tabbatar sun kamu da cutar Ebola a Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo (DR Congo) ya kai 11,042 yayin…
Read More » -
Kamaru Ta Sanya Ranar Zaɓen ‘Yan Majalisa Da Na Kananan Hukumomi A Watan Fabrairu
Shugaban Kamaru Paul Biya ya sanar da cewa za a gudanar da zaɓen ‘yan majalisu da na ƙananan hukumomi a…
Read More »