Afirka
this is a category for africa news
-
Jakada Ya Yi Alƙawarin Ƙarfafa Alaƙa Tsakanin Najeriya Da Afirka Ta Kudu
Babban Kwamishinan Najeriya a Afirka ta Kudu Ambasada Femi Fani-Kayode ya jaddada aniyarsa ta karfafa huldar diflomasiyya da fadada harkokin…
Read More » -
Mataimakiyar Shugaban Kasa Ta Farko A Afirka Ta Kudu Ta Rasu
Mataimakiyar shugabar mata ta farko a Afirka ta Kudu Phumzile Mlambo-Ngcuka wacce kuma ta yi aiki a matsayin mataimakiyar sakatare…
Read More » -
APRA Ta Karrama Shugabanin Afirka Bisa Ga Sanin Makamar Aiki
Shugaban Ƙungiyar Hulɗa da Jama’a ta Afirka (APRA) Arik Karani ya ce kyaututtukan jagoranci na ƙungiyar na 2026 suna girmama…
Read More » -
Hatsarin Kwale-kwale A Senegal Ya Yi Ajalin Mutum Huɗu Yayin Da Wasu Suka Ɓace
Hukumomin Senegal sun tsaurara bincike kan ‘yan cirani da dama da suka bata bayan da wani kwale-kwale dauke da mutane…
Read More » -
Kenya Ta Ba Da Shawarar kafa Cibiyar Sadarwa Ta Afirka Domin Yaki Da Yada Labaran Karya
Kenya ta gabatar da shawarar kafa wata Cibiyar Sadarwa ta Inganci ta Afirka don daidaita kokarin ketare iyaka daga kan…
Read More » -
Najeriya Da Sauran Kasashe Na Neman Inganta Hadin Gwiwar Kafofin Yada Labarai Domin Yaki Da Yada Bayanan Karya
Ministan Labarai da Wayar da Kan Jama’a Mohammed Idris ya yi wannan kiran a Abuja yayin tarurruka daban-daban da Sakataren…
Read More » -
Najeriya Da Ghana Za Su Zurfafa Dangantaka Tsakaninsu
Najeriya da Ghana sun sake jaddada aniyarsu ta karfafa dangantaka tsakaninsu da kuma binciko sabbin fannonin hadin gwiwa biyo bayan…
Read More » -
Najeriya Da Afirka Ta Kudu Sun Sake Jaddada kudurin Karfafa Dangantakar Tsakaninsu
Najeriya da Afirka ta Kudu sun sake jaddada aniyarsu ta karfafa dangantaka tsakaninsu da fadada hadin gwiwa biyo bayan mika…
Read More » -
ECOWAS Da EU Sun Kaddamar Da Shirye-Shiryen Makamashi Biyu Na Yankuna
Ƙungiyar Tattalin Arzikin Ƙasashen Yammacin Afirka (ECOWAS) da Tarayyar Turai (EU) sun fara wani taron haɗin gwiwa na Haɗin gwiwar…
Read More » -
Najeriya Ta Karbi Bakuncin Taron Hulda Da Jama’a Na Duniya
Taron Hulɗa da Jama’a na Duniya na 2026 (WPRF) ya fara a Abuja inda wakilai da mahalarta suka isa ranar…
Read More »