Afirka
this is a category for africa news
-
Kamaru Ta Sanya Ranar Zaɓen ‘Yan Majalisa Da Na Kananan Hukumomi A Watan Fabrairu
Shugaban Kamaru Paul Biya ya sanar da cewa za a gudanar da zaɓen ‘yan majalisu da na ƙananan hukumomi a…
Read More » -
Senegal Ta Yi Alƙawarin Daukar Tsauraran Matakai Kan Masu Safarar Mutane
Senegal ta yi alƙawarin ƙara tsaurara matakan dakile hanyoyin safarar mutane bayan nutsewar wani jirgin ruwa na bakin haure wanda…
Read More » -
Kanada ta sake bude Babban Ofishin Jakadancinta A Zambia Bayan Rufe Shi Na Tsawon Shekaru 15
Kanada ta sake buɗe Babban Kwamitinta a Zambia bayan kusan shekaru 15 wanda hakan ke nuna sabbin ƙoƙarin ƙarfafa dangantakar…
Read More » -
Afirka Ta Kudu Ta Kama Mutane Tara Bisa Zargin Shiga Ayyukan Sojan Haya
‘Yan sandan Afirka ta Kudu sun kama ‘yan ƙasashen waje guda tara da ake zargi da yunkurin tafiya Rasha don…
Read More » -
Taron Mata Na Afirka Ya Kammala Tare Da Alkawuran Daukar Matakai A Matakin
Mai shirya taron matan Afirka Dakta Jummai Ahmadu ta bukaci wakilai da su fassara kudurorin taron zuwa ayyukan al’umma masu…
Read More » -
Masar Ta Sake Bude Ofishin Jakadancinta A Libya Bayan Shekaru 12
Masar ta sake bude ofishin jakadancinta a Tripoli babban birnin kasar Libya bayan shekaru 12. Matakin na nuni da karfafa…
Read More » -
Masu hijira 21 Sun Mutu Bayan Jirgin Ruwan Ya Nutse A Gabar Tekun Senegal
Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida ta Senegal ta ce akalla mutane 21 ne suka mutu bayan da wani kwale-kwale dauke da…
Read More » -
Majalisar Dinkin Duniya Ta Nada Ivanko Domin Ya Kula Da Tsarin Kawo Karshen Ayyukan Tawagarta A Yammacin Sahara
Majalisar Dinkin Duniya ta nada Alexander Ivanko domin ya kula da aikin rufe ayyukan tawagarta a yankin Western Sahara wato…
Read More » -
Masar Ta Sake Bude Ofishin Jakadancinta A Libya Bayan Shekaru 12
Masar ta sake bude ofishin jakadancinta a Tripoli babban birnin kasar Libya bayan shekaru 12. Matakin na nuni da karfafa…
Read More » -
Gabon Da China Sun Kulla Sabbin Yarjejeniyoyi Domin Inganta Masana’antu
Gabon da China suna ƙarfafa haɗin gwiwarsu a fannin ababen more rayuwa makamashi da sabbin fasahohi ta hanyar wasu yarjejeniyoyi…
Read More »