Afirka
this is a category for africa news
-
ECOWAS Ta kai Tallafin Dala 700,000 Ga Al’ummomin Da Ambaliyar Ruwa Ta Shafa
Hukumar ECOWAS ta sake jaddada kudirinta na tallafawa al’ummomin da ke cikin mawuyacin hali a Laberiya ta hanyar bayar da…
Read More » -
Shugaban Kasar Chadi Ya Yi Wa Shugaban ‘Yan Adawa Afuwa
Shugaban kasar Chadi Mahamat Idriss Déby ya yi wa tsohon Firayim Minista kuma shugaban ‘yan adawa Succès Masra afuwa matakin…
Read More » -
Hare-Haren RSF Sun Sa Dubban Mutane Tserewa Daga Yankin Blue Nile Na Sudan
Kungiyar sojojin sa-kai ta Sudan mai suna Rapid Support Forces (RSF) ta yi ikirarin cewa ta kwace ikon yankin Geissan…
Read More » -
UNICEF Ta Yi Gargadin Cewa Cutar Kwalara Na Yaduwa A Kasashen Afirka Guda Shida
Asusun Kula da Yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya bayyana cewa cutar kwalara na yaduwa cikin sauri a yankunan…
Read More » -
WHO Ta Bukaci Gwajin Allurar Rigakafi Don Dakile Yaɗuwar Ebola
Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO, da Ƙungiyar Ba da Shawara kan Fasaha kan Binciken Allurar Rigakafi sun ba da shawarar…
Read More » -
Cutar Ebola Ta Yi Sanadiyyar Mutuwar Yara Sama Da 300 A Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo.
Yara sama da 300 ne suka mutu sakamakon cutar Ebola a Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo tun bayan barkewar cutar, a cewar…
Read More » -
Ivory Coast Ta Karbi Gangar Isar Da Sako A Mulkin Mallaka
Kasar Ivory Coast ta karbi gangar gargajiya mai suna Djidji Ayokwe—wacce ake kira gangar da ke “magana”—fiye da shekaru dari…
Read More » -
ECOWAS Da AU Sun Daidaita Tsarin Samar Da Zaman Lafiya Mai Mayar Da Hankali Kan Matasa
Kungiyar Tarayyar Afirka (AU), tare da Kungiyoyin Tattalin Arziki na Yankuna (RECs) da Hukumomin Yankuna (RMs), sun gudanar da taro…
Read More » -
Najeriya Da Benin Sun Karfafa Hadin Gwiwa Wajen Tsaron Iyaka.
Najeriya da Jamhuriyar Benin suna zurfafa hadin gwiwa a fannin tsaro a kan iyakokin da suka raba, inda kasashen biyu…
Read More » -
Jamhuriyar Dimokuradiyyar Congo Ta Haramta Fitar Da Tagulla Da Cobalt
Jamhuriyar Dimokuradiyyar Congo ta haramta wa masu hakar ma’adinai fitar da tagulla da kuma sinadarin cobalt domin ƙarfafa masu hakar…
Read More »