Afirka
this is a category for africa news
-
AU Ta Ba Da Shawarar Ƙarfafa Haɗin Gwiwa Kan Ƙirƙirar Fasaha Ta Intanet Tsakanin Afirka Da Sin
Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta yi kira da a kara karfafa hadin gwiwa tsakanin Afirka da kasar Sin a fannonin…
Read More » -
Liberia Za Ta Karɓi Mutane Har 1,200 Da Aka Kora
Hukumomin kasar Liberia sun bayyana a ranar Talata cewa kasar ta amince ta karbi mutane har su kai 1,200 da…
Read More » -
Adadin Masu kamuwa Da Cutar Ebola A Kwangongo ya zarce 5,000
Bayanan gwamnatin Jamhuriyar Demokradiyyar Congo sun tabbatar da cewa adadin mutanen da suka kamu da cutar Ebola ya zarce 5,000.…
Read More » -
MSF Ta Yi Kira Da A Kara Daukar Matakan Tunkarar Cutar Ebola A Jamhuriyar Demokradiyyar Kwango
Kungiyar likitocin da ba su da iyaka (MSF) ta yi kira da a kara daukar matakan dakile cutar Ebola da…
Read More » -
Habasha Na ƙarfafa Fannin Yawon Buɗe Ido Domin Inganta Tattalin Arzikinta
Masu ziyara daga ƙasashen waje sun ce haɓaka sabbin wuraren yawon buɗe ido a faɗin Habasha yana ƙara jan hankalin…
Read More » -
Shugaban kasar Zambia Ya Sake Lashe Zabe Domin Wa’adi Na Biyu
Hukumar zaben Zambia ta sanar da cewa an sake zaben Shugaba Hakainde Hichilema domin wa’adi na biyu na shekaru biyar…
Read More » -
Yawan Wadanda Suka Mutu Sanadiyyar Cutar Ebola A DRC Ya Zarce Na Barkewar Cutar A Baya
Bullar cutar Ebola a Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo (DRC) ta zama mafi muni da ta taba faruwa a kasar inda aka…
Read More » -
ECOWAS Na Neman Ingantattun Bayanai Don Magance Kalubalen Magungunan
Ƙungiyar Tattalin Arzikin Ƙasashen Yammacin Afirka (ECOWAS) ta ce bayanai masu inganci da cikakken bayani har yanzu suna da matuƙar…
Read More » -
IMF Za Ta Ci Gaba Da Tattaunawa Kan Shirin Tallafawa Uganda A Watan Satumba
Asusun Ba da Lamuni na Duniya (IMF) ya bayyana cewa zai tura tawagar ma’aikatansa zuwa Uganda a watan Satumba domin…
Read More » -
ECOWAS Ta Fara Aikin Jigilar Motocin Ambulans Na Yankin A Togo
ECOWAS ta hannun Hukumar Kula da Lafiya ta Yammacin Afirka (WAHO) tare da haɗin gwiwar Ofishin Majalisar Dinkin Duniya mai…
Read More »