Afirka
this is a category for africa news
-
Masar Ta Kama Wasu Mutane Da Ake Zargi Da Hannu A Wani Shirin Zamba Ta Hanyar Yin Karya A Matsayin Alkalai.
Hukumomin Masar sun kama mutane da dama dangane da wani shiri na zamba da ya shafi mutanen da suka yi…
Read More » -
WHO Ta Yi Kira Da A Gaggauta Kai Agajin Gaggawa Kan Ebola A Jamhuriyar Demokradiyyar Congo
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta yi kira da a kara tallafin kasa da kasa don dakile barkewar cutar Ebola…
Read More » -
SADC Da AfDB Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Inganta Sauye-Wauye a Yankin.
Kungiyar Raya Kasashen Kudancin Afirka (SADC) da Bankin Raya Afirka (AfDB) sun sake jaddada kudirinsu na zurfafa hadin gwiwa wajen…
Read More » -
Ana Yi Wa Shugaban ‘Yan Adawar Uganda Magani A Sashen Kula Da Masu Tsananin Rashin lafiya.
An kwantar da fitaccen jagoran ‘yan adawa na Uganda, Dr. Kizza Besigye, a sashin kula da masu tsananin rashin lafiya…
Read More » -
Gwamnan CBN Da Darakta-Janar Na WTO Na Inganta Cinikayya Tsakanin Kasashen Afirka
Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN) Mista Olayemi Cardoso da Darakta-Janar na Kungiyar Cinikayya ta Duniya (WTO) Dokta Ngozi Okonjo-Iweala sun…
Read More » -
Shugaban Sudan Ta Kudu Ya Cire Gwamnan Babban Bankin Kasar.
Shugaban Sudan ta Kudu Salva Kiir Mayardit> ya kori Gwamnan babban bankin kasar, Johnny Ohisa, a wani sabon zagaye na…
Read More » -
Najeriya Ta Bukaci Afirka Ta Kudu Da Ta Dakatar Da Hare-haren Da Ake Kai Wa ‘Yan Afirka
Gwamnatin Najeriya ta yi kira ga Afirka ta Kudu da ta ƙara himma wajen kawo ƙarshen hare-haren ƙiyayyar Afirka da…
Read More » -
Uganda Ta Sanar Da Kawo Karshen Bullar Cutar Ebola
A ranar Talata da ta gabata ne, Ministan Lafiya na Uganda, Chris Baryomunsi, ya ayyana cewa kasar ta kubuta daga…
Read More » -
Shugabannin Afirka Sun Tabbatar Da Jajircewarsu Kan Ƙarfafa Bangaren Lafiya
Shugabannin Afirka sun sake jaddada kudirinsu na gina tsarin kiwon lafiya mai juriya a taron musamman na 20 na Majalisar…
Read More » -
Amincewar Al’umma Ta Ƙarfafa Maganin Cutar Ebola A Jamhuriyar Demokraɗiyyar Kwango
Mutane da yawa na neman maganin cutar Ebola a garin Bunia dake lardin Ituri a Jamhuriyar Demokradiyyar Kwango inda ake…
Read More »