Afirka
this is a category for africa news
-
Majalisar kasar Habasha Ta Sake Zaben Abiy Ahmed A Matsayin Firaminista
Majalisar dokokin kasar Habasha ta sake zaben Abiy Ahmed a matsayin Firayim Minista na wa’adin shekaru biyar bayan babban zaben…
Read More » -
Sojojin ‘Yan Tawayen Habasha Sun Bar Babban Birnin Yankin Tigray.
Sojojin ‘yan tawaye a yankin Tigray na arewacin kasar Habasha sun janye na wucin-gadi daga babban birnin yankin, Mekelle, yayin…
Read More » -
Kasashen Masar Da Eritrea Da Somaliya Da Sudan Sun Amince Da Hanyar Warware Rikici Cikin Lumina.
Kasashen Masar, Eritrea, Somaliya da Sudan sun yi kira da a samar da mafita ta siyasa da kuma ta hanyar…
Read More » -
Sojojin Habasha Sun Sake Kwace Ikon Babban Birnin Yankin Tigray
Sojojin gwamnatin Habasha da ‘yan bindiga masu goyon bayanta sun sake kwace iko da Mekelle, babban birnin yankin Tigray, a…
Read More » -
ECOWAS Ta Kammala Bugu Na Biyu Na Bayar Da Lambar Yabo
Hukumar Kungiyar Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afirka (ECOWAS) ta hannun Sashenta mai kula da Bangaren Masana’antu da na Masu Zaman…
Read More » -
Shugaban Masar Ya Yi kira Da A Samar Da Hanyoyin Warware Rikice-Rikicen Afirka Cikin Lumana.
Shugaban Masar Abdel Fattah al-Sisi ya yi kira da a fifita hanyoyin magance rikice-rikice da ke faruwa a Afirka a…
Read More » -
Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo Ta Fara Gwajin Maganin Rigakafin Cutar Ebola.
Mutane sama da 250 ne ke shiga cikin gwajin wani magani da zai iya kare su daga kamuwa da cutar…
Read More » -
Yawan Wadanda Suka Mutu Sanadiyyar Cutar Ebola A DRC Ya Haura 4,000
Bayanan gwamnati da aka fitar a ranar Juma’a sun nuna cewa adadin wadanda suka mutu sakamakon barkewar cutar Ebola a…
Read More » -
Za A Binne Tsohon Firayim Ministan Guinea Touré A ƙasashen Waje
Za a binne tsohon Firayim Ministan Guinea Sidya Touré wanda ya rasu a birnin Paris yana da shekaru 81 a…
Read More » -
Paparoma Leo Na 14 Ya Yi Kira A Tattauna Kan Sabon Rikicin Da Ya Barke A Habasha.
Paparoma Leo na sha hudu a ranar Laraba ya yi kira ga dukkan bangarorin da ke da hannu a rikicin…
Read More »