Afirka
this is a category for africa news
-
Lauyar Afirka Ta Kudu Navi Pillay Ta Lashe Kyautar Nobel Ta Zaman Lafiya.
An bai wa tsohuwar Kwamishinar Majalisar Dinkin Duniya kan Haƙƙin Dan Adam da kuma Alkaliyar Kotun Duniya (ICJ) Navi Pillay…
Read More » -
Kamfanin Jiragen Saman Habasha Zai koma Jigila Zuwa Mekelle Daga Ranar 11 Ga Oktoba
Kamfanin jiragen saman Habasha (Ethiopian Airlines) ya sanar da shirin sake fara zirga-zirgar jirage zuwa Mekelle babban birnin yankin Tigray…
Read More » -
Najeriya Ta Yi Kira Da A Karfafa Tsarin Zaman Lafiya Da Tsaro Na Kungiyar AU
Najeriya ta yi kira da a gaggauta yin gyare-gyare domin ƙarfafa Tsarin Zaman Lafiya da Tsaro na Tarayyar Afirka gami…
Read More » -
Babu Barkewar Cutar Ebola A Kenya – Sakataren Lafiya
Ministan Lafiya na Kenya Aden Duale ya bayyana cewa kasar ba ta fuskantar barkewar cutar Ebola ba duk da cewa…
Read More » -
Koriya Ta Kudu Da Masar Sun Ƙaddamar Da Ƙarfafa Alaƙa Tsakaninsu
Shugaban Koriya ta Kudu Lee Jae Myung ya ce Koriya ta Kudu da Masar sun inganta dangantakarsu zuwa kawance mai…
Read More » -
Mataimakin Shugaban Ƙasa Shettima Ya Isa Kasar Habasha Don Taron Shugabancin Samar Da Abinci Mai Gina Jiki
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya isa birnin Adis Ababa na kasar Habasha a matsayin shugaban tawagar Najeriya a taron…
Read More » -
Zambia da Amurka za su rattaba hannu kan yarjejeniyar kiwon lafiya ta shekaru biyar
Zambiya za ta sanya hannu kan yarjejeniyar shekaru biyar ta tallafin lafiya da ta kai dala biliyan 1.5 da Amurka…
Read More » -
Macron Ya Yi Naam Da baƙuncin Shugaban Benin Wadagni A Birnin Paris
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya karbi bakuncin Shugaban Benin Romuald Wadagni a fadar Élysée da ke Paris yayin ziyarar aiki…
Read More » -
Kenya Ta Tabbatar Da Bullar Cutar Ebola Ta Farko Da Aka Shigo Da Ita Daga Kwango
Ma’aikatar Lafiya ta Kenya ta tabbatar da bullar cutar Ebola ta farko a kasar da ta fito daga waje bayan…
Read More » -
Doumbouya Ya Bai Wa Shugaban ‘Yan Adawa Da Ke Gidan Yari Afuwar Shugaban Kasa
Shugaban mulkin soja na Guinea Janar Mamadi Doumbouya ya yi wa dan siyasar adawa Aliou Bah afuwa bayan an tsare…
Read More »