Afirka
this is a category for africa news
-
An Bude Taron Mata Na ITUC Karo Na Biyu A Afirka A Lome
An bude taron mata na shekara biyu na Kungiyar Kwadago ta Kasa da Kasa da kasa Afirka (ITUC-Afirka) a Lome…
Read More » -
Habasha Ta Zargi Eritrea Sudan Da Masar Da Tallafawa Kungiyoyi Masu Dauke Da Makamai.
Habasha ta zargi Eritrea Sudan da Masar da goyon bayan kungiyoyin ‘yan tawaye masu dauke da makamai a daidai lokacin…
Read More » -
Damisoshi Sun Koma Yankin Gabar Tekun Yammacin Afirka Ta Kudu
Damisoshi sun koma gabar tekun yammacin Afirka ta Kudu bayan fiye da shekaru 170 inda masu kare muhalli suka rubuta…
Read More » -
Yawan Masu Kamuwa Da Cutar Ebola Na Karuwa A Yankin North Kivu Na Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo
Ana samun karuwar masu dauke da cutar Ebola a lardin North Kivu da ke gabashin Jamhuriyar Demokradiyyar Congo (DRC) duk…
Read More » -
Tsohon Firayim Ministan Guinea Touré Ya Rasu
Tsohon Firayim Minista kuma babban jigon ‘yan adawa a kasar Guinea Sidya Touré ya rasu yana da shekaru 81 a…
Read More » -
Najeriya Da Mali Sun Zurfafa Tattaunawar Siyasa Kan Tsaron Yankin Sahel.
Najeriya da Mali sun sake jaddada kudirinsu na karfafa dangantaka tsakaninsu da kuma inganta hadin gwiwa wajen tunkarar kalubalen tsaro…
Read More » -
Fiye Da ‘Yan Gudun Hijirar Sudan 55,000 Suka Tsere Zuwa Chadi.
Fiye da ‘yan gudun hijirar Sudan 55,000 ne suka tsere zuwa gabashin kasar Chadi tun farkon shekarar 2026 yayin da…
Read More » -
Côte d’Ivoire Za Ta Karbi Bakuncin Taron Kasuwanci Na Amurka Da Afirka 2027
Kaba Niale Babban Minista kuma Ministan Harkokin Waje ta sanar cewa kasar Côte d’Ivoire ce za ta karbi bakuncin taron…
Read More » -
DR Congo: Likita Ya Rasu Yayin Da Cutar Ebola Ke Karuwa
Wani matashin likita ya rasu sakamakon cutar Ebola a birnin Kisangani yayin da ake samun karuwar masu dauke da cutar…
Read More » -
Najeriya Da Zambiya Sun Dauki Matakin Zurfafa Hadin Gwiwa Tsakaninsu.
Ana sa ran Najeriya da Zambiya za su zurfafa hadin gwiwa tsakaninsu a muhimman fannoni bayan da Babban Kwamishinan Najeriya…
Read More »