Afirka
this is a category for africa news
-
Kenya Ta Tabbatar Da Barkewar Cutar Ebola Karo Na Biyu
Kasar Kenya ta tabbatar da kamuwa da cutar Ebola ta biyu wacce ta shafi wani dan uwa na majiyyacin farko…
Read More » -
Somaliland Ta Yi Murnar Kalaman Shugaba Trump Ta Yi Fatan Samun Amincewar Amurka
Daruruwan mutane ne suka fito kan titunan Hargeisa babban birnin Somaliland suna daga tutocin Amurka da na Somaliland bayan da…
Read More » -
Tanzania Ta Kusa Cimma Yarjejeniyar Iskar Gas Ta Dala Biliyan 42 Domin Bunkasa Masana’antu
Tanzania na gab da kammala wani babban aikin samar da iskar gas (LNG) mai darajar dala biliyan 42 wanda ake…
Read More » -
Sha’anin Hijira: Spain Na Nufin Inganta Dangantaka Da Morocco
Sarki Felipe na VI na Spain ya yi kira da a karfafa dangantaka da Morocco a lokacin wata ziyara mai…
Read More » -
Isra’ila Ta Hana Jirgin Ethiopian Airlines Shiga Sararin Samaniya Ya Yin Da Yake Cikin Tafiya
An tilasta wa jirgin saman kamfanin Ethiopian Airlines da ke kan hanyarsa ta zuwa Tel Aviv komawa baya yayin da…
Read More » -
Masar Da Faransa Sun Fara Atisayen Sojin Sama Na Hadin Gwiwa Mai Suna ‘Amon-2026’
Masar da Faransa sun ƙaddamar da wani atisayen soja na haɗin gwiwa, wanda aka yi wa lakabi da “Amon-2026,” wanda…
Read More » -
Mutane 139 Masu Kaura Sun Mutu Bayan Jirgin Ruwansu Ya Kife A Kusa Da Djibouti.
Mutane akalla 139 ciki har da yara 15 sun mutu bayan wani jirgin ruwa na masu hijira ya kife a…
Read More » -
Shugaban Masar Ya Kammala Ziyarar Da Ya Kai Malaysia Inda Suka Tattauna Kan Rikicin Gabas Ta Tsakiya.
Shugaba Abdel-Fattah al-Sisi ya kammala ziyarar aiki ta kwana biyu a kasar Malaysia ziyarar farko da wani shugaban kasar Masar…
Read More » -
Kenya Ta Tabbatar Da Rashin Samun Sabon Bullar Cutar Ebola Bayan Gudanar Da Gwanje – Gwaje 293
Ma’aikatar Lafiya ta Kenya ta sanar a ranar Lahadi da ta gabata cewa kasar ba ta sake samun wani sabon…
Read More » -
Harin Kwanton Bauna Ya Yi Sanadiyyar Jikkata Mutane 20 A Jamhuriyar Demokradiyyar Congo
‘Yan kwangilar tsaro da ke da alaƙa da wanda ya kafa Blackwater Erik Prince sun fuskanci babban koma-baya a fagen…
Read More »