-
Afirka
Lauyar Afirka Ta Kudu Navi Pillay Ta Lashe Kyautar Nobel Ta Zaman Lafiya.
An bai wa tsohuwar Kwamishinar Majalisar Dinkin Duniya kan Haƙƙin Dan Adam da kuma Alkaliyar Kotun Duniya (ICJ) Navi Pillay…
Read More » -
Najeriya
Shugaba Tinubu Ya Ba Da Tabbacin Daukar Matakin Ceto Yaran Da Aka Sace A Borno.
Shugaba Bola Tinubu ya bai wa Gwamnan Jihar Borno Babagana Zulum tabbacin cewa hukumomin tsaron ƙasa za su ɗauki matakan…
Read More » -
Najeriya
Gwamnatin Kebbi Ta Ci Gaba Da Shirye-shiryen Dawo Da ‘Yan Gudun Hijira
Gwamnatin Jihar Kebbi ta bayyana cewa an samu gagarumin ci gaba a shirye-shiryen mayar da mutanen da suka rasa muhallansu…
Read More » -
Najeriya
COAS Ya Yaba Wa Nasarawa Bisa Goyon Bayan Fadada Sassan Sojoji
Babban Hafsan Sojin Kasa Laftanar Janar Waidi Shaibu ya yaba wa Gwamnatin Jihar Nasarawa bisa goyon bayan da take bai…
Read More » -
Siyasa
APC Ta Bukaci INEC Ta Aiwatar Da Hukuncin Kotun Koli.
Jam’iyyar APC ta bukaci Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) da ta tabbatar da aiwatar da hukuncin Kotun…
Read More » -
Najeriya
Minista Ta Yi Kira Ga ‘Yan Najeriya Su Tuna Da Sadaukarwar Da Aka Yi A Ranar 12 Ga Watan Yuni.
Ministar Fasaha Al’adu Yawon Bude Ido da Tattalin Arzikin Kirkire-kirkire ta Najeriya Hannatu Musawa ta ce dole ne a tuna…
Read More » -
Wasanni
Super Eagles Sun Fara Atisaye Gabanin Wasan Sada Zumunta Da Rasha.
Kungiyar Super Eagles ta gudanar da atisayenta na farko a birnin Nizhny Novgorod yayin da take shirin fafatawa a wasan…
Read More » -
Najeriya
Rundunar Sojan Ruwa Ta Rusa Matatar Mai Wadda Ke Gudana Ba Bisa Ka’ida Ba Tankunan Ajiye Kayayyaki Uku
Rundunar sojin ruwan Najeriya ta wargaza tare da lalata wani wurin tace mai ba bisa ka’ida ba wanda ke dauke…
Read More » -
Kasuwanci
Gyare-Gyaren Haraji Na Tallafawa Ci Gaban Kasuwanci – NRS
Hukumar Kula da Haraji ta Najeriya (NRS) ta ce gyare-gyaren harajin da take ci gaba da yi an tsara su…
Read More » -
Siyasa
Jam’iyyar APC Ta Yankin Arewa Ta Tsakiya Ta Gudanar Da Babban Taro A Lafia.
Jam’iyyar APC ta yankin Arewa ta Tsakiya ta shirya wani babban taron gangami a Lafia babban birnin jihar Nasarawa a…
Read More »