-
Najeriya
NAWOJ Na Neman Goyon Bayan Majalisa Domin Samun Wakilcin Mata A Fagen Siyasa.
Kungiyar ‘Yan Jarida Mata ta Najeriya (NAWOJ) reshen Jihar Legas ta yi kira ga ‘yan majalisa da su goyi bayan…
Read More » -
Najeriya
NYSC Ta Amince Da Karin Kasafin Kudin Abinci Ga Masu Yi Wa Kasa Hidima.
Gwamnatin Najeriya ta amince da karin kudin ciyarwa ga matasan da ke shirin gudanar da hidimar kasa (NYSC) yayin zaman…
Read More » -
Najeriya
Gwamnonin Yankin Arewa Ta Tsakiya Sun Goyi Bayan Shirin Shugaba Tinubu Na Sake Tsayawa Takara A 2027
Gwamnonin yankin Arewa ta Tsakiya sun bayyana goyon bayansu ga Shugaba Bola Tinubu domin ya sake samun wa’adin mulki na…
Read More » -
Duniya
Shugaban Taiwan Ya Ce Tsibirin zai kare ‘yanci Tare Da Daraja Zaman Lafiya.
Shugaban Taiwan Lai Ching-te ya bayyana cewa suna daraja zaman lafiya amma ba za su yi watsi da ‘yancinsu ba…
Read More » -
Najeriya
Gwamna Soludo Ya Yi Kira Ga Matasa Su Shiga Ayyukan Tsaro.
Gwamnan Jihar Anambra Farfesa Chukwuma Soludo ya yi kira da a kara yawan matasa a cikin Rundunar Sojin Najeriya da…
Read More » -
Kasuwanci
Gwamna Eno Ya Bayar Da Umarnin Gaggauta Kammala Ayyukan Sufuri.
Gwamnan Jihar Akwa Ibom Umo Eno ya umurci Ma’aikatu Sassa na Hukumomi (MDAs) da ‘yan kwangila da ke kula da…
Read More » -
Duniya
Girgizar Kasa A Panama Ta Lalata Gine-Gine Tare Da Haifar Da Kwashe Mutane Daga Wurarensu.
Wani girgizar kasa mai karfin maki 7.7 ta afku a kudancin kasar Panama inda ta lalata gine-gine tare da sa…
Read More » -
Afirka
Harin Kwanton Bauna Ya Yi Sanadiyyar Jikkata Mutane 20 A Jamhuriyar Demokradiyyar Congo
‘Yan kwangilar tsaro da ke da alaƙa da wanda ya kafa Blackwater Erik Prince sun fuskanci babban koma-baya a fagen…
Read More » -
Siyasa
Zaben 2027: INEC Ta Tura Na’urorin BVAS Guda 5,720 Zuwa Jihar Anambra.
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta tura na’urorin tantance masu zaɓe na Bimodal guda 5,720 (BVAS) zuwa…
Read More » -
Najeriya
Babban Hafsan Soja Na Neman Karfafa Dangantaka Da Hukumomin Gargajiya.
Babban Hafsan Sojin Kasa Laftanar Janar Waidi Shaibu ya sake jaddada muhimmancin hadin gwiwa tsakanin Rundunar Sojin Najeriya da hukumomin…
Read More »