-
Najeriya
Gwamnatin Najeriya Za Ta Kaddamar Da Shirin Kayayyakin Lantarki A Arewa Maso Gabas
Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ya ce Gwamnatin Najeriya za ta kaddamar da wani shirin samar da kekunan lantarki a…
Read More » -
Duniya
Koriya Ta Arewa Ta Gudanar Da Gwajin Makami Mai Linzami Mai Matsakaicin Zango.
Koriya ta Arewa ta gudanar da gwajin makami mai linzami mai matsakaicin zango a karkashin kulawar shugabanta Kim Jong Un…
Read More » -
Afirka
ECOWAS Ta Kammala Bugu Na Biyu Na Bayar Da Lambar Yabo
Hukumar Kungiyar Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afirka (ECOWAS) ta hannun Sashenta mai kula da Bangaren Masana’antu da na Masu Zaman…
Read More » -
Afirka
Shugaban Masar Ya Yi kira Da A Samar Da Hanyoyin Warware Rikice-Rikicen Afirka Cikin Lumana.
Shugaban Masar Abdel Fattah al-Sisi ya yi kira da a fifita hanyoyin magance rikice-rikice da ke faruwa a Afirka a…
Read More » -
Najeriya
NSCIA Ta Fadada Majalisar Zartarwa Ta Kasa
Majalisar Koli ta Harkokin Musulunci ta Najeriya (NSCIA) ta sake fasali tare da fadada Majalisarta ta Zartarwa ta Kasa (NEC).…
Read More » -
Najeriya
Gwamnan Gombe Ya Bukaci Shugabannin Yankin Arewa Maso Gabas Su Samar Da Sakamako Mai kyau.
Gwamna Muhammadu Yahaya na Jihar Gombe ya yi kira ga Ƙungiyar Gwamnonin Arewa maso Gabas NEGF da ta karfafa shawarwari…
Read More » -
Duniya
Tattaunawar Amurka Da Rasha Kan Ukraine Ta fadada Zuwa Yarjejeniyar Man Fetur Ta Biliyoyin Daloli.
Tattaunawar da aka yi tsakanin Amurka da Rasha kan kawo karshen yakin Ukraine ta fadada har ta hada da yarjejeniyar…
Read More » -
Kiwon Lafiya
Masanin Kare Muhalli Na Najeriya Ya Shiga Taron Duniya Kan Macizai
Farfesa Edem Archibong Eniang masanin kare muhalli da namun daji na Najeriya shi ne ke wakiltar kasar a taron duniya…
Read More » -
Najeriya
Shugaba Tinubu Ya Gana Da Aliko Dangote A Legas
Shugaba Tinubu ya gana da shugaba kuma babban jami’in gudanarwa na kamfanin Dangote Group Aliko Dangote ranar Juma’a a gidansa…
Read More » -
Afirka
Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo Ta Fara Gwajin Maganin Rigakafin Cutar Ebola.
Mutane sama da 250 ne ke shiga cikin gwajin wani magani da zai iya kare su daga kamuwa da cutar…
Read More »