-
Najeriya
Jihar Legas Ta Yi Alkawarin Bayar Da Tallafi Ga samar Da Gidaje.
Gwamnatin Jihar Legas ta hannun Ma’aikatar Gidaje ta sake jaddada kudirinta na samar da tsare-tsaren gidaje masu dorewa ga mazauna…
Read More » -
Wasanni
Kipchoge Ya Samu Nasarar Gudun Maraton Ta Farko Cikin Shekaru Uku.
Eliud Kipchoge dan kasar Kenya kuma wanda ya taba lashe gasar Olympics sau biyu ya lashe gasar gudun Maraton ta…
Read More » -
Najeriya
Rundunar Sojin Najeriya Na Neman Karin Hadin Gwiwa Tsakanin Hukumomin Tsaro
Rundunar Sojin Najeriya ta yi kira da a kara hadin gwiwa tsakanin hukumomi da Hukumar Shige da Fice ta Najeriya…
Read More » -
Wasanni
Kwallon Kafa Ta Bakin Teku: Alkalin Wasa Ya Yarda Da Kuskuren Da Ya Yi A Wasan Neman Gurbi Na Najeriya Da Ghana
Alƙalin wasa ɗan ƙasar Morocco Driss Lamghaidar da tawagarsa sun amince da kuskuren da suka yi na ba da damar…
Read More » -
Kiwon Lafiya
Nonye Soludo Na Neman A Kawo Karshen Nuna Wariya Ga Masu Fama Da Matsalar Kwakwalwa.
Uwargidan Shugaban Kasa ta Jihar Anambra Dakta Nonye Soludo ta yi kira ga ‘yan Najeriya da su kara himma wajen…
Read More » -
Kasuwanci
Najeriya Ta Haɗa Kai Da Masana’antun Ƙasashen Waje Don Haɓaka Samar Da Hasken Rana
Gwamnatin Najeriya ta ce tana aiki tare da masana’antun ƙasashen duniya don haɓaka samar da na’urorin hasken rana na gida…
Read More » -
Duniya
Harbin Jama’a A Pennsylvania Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Mutane Tara.
An tabbatar da mutuwar mutane tara bayan wani harin bindiga a birnin Erie jihar Pennsylvania ta Amurka kamar yadda Gwamna…
Read More » -
Duniya
Shugaban Falasdinawa Ya Dage Zabe Zuwa Watan Satumbar 2027
Shugaban Falasdinawa Mahmoud Abbas ya dage zaben ‘yan majalisa da aka tsara yi a wata mai zuwa har zuwa 11…
Read More » -
Najeriya
NBET Ta Fara Biyan Kamfanonin Samar Da Wutar Lantarki Bashin Naira Biliyan 729.
Kamfanin Ciniki na Wutar Lantarki na Najeriya (NBET) ya fara biyan basussukan da ba a biya ba ga kamfanonin samar…
Read More » -
Siyasa
Uwargidan Shugaban Kasa Ta Tabbatar Wa ‘Yan Najeriya Game Da Alkawarin Shugaba Tinubu Na Kawo Sauyi.
Uwargidan Shugaban Najeriya Oluremi Tinubu ta bai wa ‘yan Najeriya tabbacin cewa Shugaba Bola Tinubu zai cika alkawarin da ya…
Read More »