-
Siyasa
Shugaban Najeriya Ya Zabi Sabbin Kwamishinonin INEC Guda Hudu
Shugaba Bola Tinubu ya naɗa sabbin kwamishinonin ƙasa guda huɗu da sabbin kwamishinonin zaɓe na mazabu biyu don cike guraben…
Read More » -
Siyasa
Dan Takarar Shugaban Kasa Na ADC Ya Bayyana Wani Dandali Na Zamani
Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) Atiku Abubakar ya ƙaddamar da…
Read More » -
Najeriya
Najeriya da Denmark Sun Tattauna Kan Zurfafa Haɗin Gwiwa A Fannonin Bayanan Sirri Fasaha Da Tsaro
Rundunar Sojin Najeriya na neman zurfafa hadin gwiwar tsaro da Denmark tare da mai da hankali kan raba bayanan sirri…
Read More » -
Afirka
Afirka Ta Zarce Turai Wajen Yawan Mabiya Katolika
A cewar sabbin alkaluman da Vatican ta fitar Afirka ta zarce Turai a matsayin nahiyar da ke da mafi yawan…
Read More » -
Afirka
Sarkin Moroko Mohammed Na Shida Ya Nada Mace Ta Farko Da Za Ta jagoranci Gwamnatin Kasar
Sarkin Moroko Mohammed na shida ya nada mambobin sabuwar gwamnatin kasar a hukumance. A karon farko a tarihin kasar mace…
Read More » -
Najeriya
Gwamnatin Najeriya Ta Hada Bayanai Sama Da Miliyan 15 Da Suka Shafi Kaura
Gwamnatin Najeriya ta haɗa bayanan ƙaura sama da miliyan 15 cikin Tsarin Kula da Kan Iyakoki da Gudanar da Shige…
Read More » -
Najeriya
Gwamnan Sokoto Ya Bukaci Majalisar Zartarwa Da Ta Kara Kaimi Wajen Aiwatar Ga Manufofi
Gwamna Ahmed Aliyu na Jihar Sokoto ya bukaci mambobin Majalisar Zartarwa ta Jiha da su ƙara himma wajen aiwatar da…
Read More » -
Najeriya
Shugaba Tinubu Na Jan Hankalin Masu Zuba Jari Ta Hanyar Damar Zuba Jari Ta Dalar Amurka Biliyan 78.5
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga masu zuba jari na cikin gida da na waje da su binciki…
Read More » -
Najeriya
Gyare-gyaren Shugaba Tinubu Na Bukatar Goyon Bayan Jama’a A Matakin Tushe – Ministan Yada Labarai
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Ƙasa na Najeriya Mohammed Idris ya yi kira da a ƙara ƙarfafa hulɗa…
Read More » -
Najeriya
Uwargidan Shugaban Najeriya Ta Yi Kira Ga Gwamnoni Da Su Kafa Wuraren Ajiiyar Kayan Abinci.
Uwargidan Shugaban Najeriya Oluremi Tinubu ta yi kira ga Gwamnonin jihohi da su kafa cibiyoyin samar da abinci na al’umma…
Read More »