Siyasa
this is a category for politics
-
Jam’iyyar Labour Ta Taya Tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan Murnar Cika Shekaru 69
Shugabar jam’iyyar Labour Party ta kasa a Najeriya Sanata Esther Usman ta shiga cikin miliyoyin ‘yan Najeriya wajen taya tsohon…
Read More » -
Zaben 2027: Gwamna AbdlRazaq Ya Nemi Goyon Bayan Al’ummar Arewacin Kwara Da Su Zabi Shugaba Tinubu
Gwamnan Jihar Kwara AbdulRahman AbdulRazaq ya jagoranci yakin neman zaben All Progressives Congress (APC) a Kwara ta Arewa yana kira…
Read More » -
2027: APC A Anambara Ta Ƙaddamar Da Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaba Tinubu
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Anambra ta kaddamar da majalisar kamfen mai mambobi 350 don daidaita gangamin jama’a…
Read More » -
Majalisar Dattawa Ta Yi Kira Da A Sanya Takunkumi Saboda Tashin Hankali A Zabe
Majalisar Dattawa ta yi kira ga Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) da ta soke ‘yan takarar siyasa…
Read More » -
Shugaban Najeriya Ya Nemi Sake Tsayawa Takara Domin ƙarfafa Nasarorin Da Ya Samu
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nemi goyon bayan ‘yan Najeriya domin sake zabensa a zaben shugaban kasa da za a…
Read More » -
Anambra Za Ta Karbi Bakuncin Tinubu Da Shettima Domin Kamfen Din Shugaban Kasa In Ji Mai Gudanarwa
Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa na Jam’iyyar APC (PCC) mai haɗin gwiwa a yankin Kudu maso Gabas Dakta Ijeomah…
Read More » -
Gwamnan Ebonyi Ya Tara Goyon Baya A Shugaba Tinubu
Gwamnan Jihar Ebonyi da ke yankin Kudu maso Gabashin Najeriya Francis Nwifuru ya bayyana cewa Shugaba…
Read More » -
NDC Ta Yi Kira Ga Jam’iyyun Siyasa Da Su Guji Tashin Hankali
Jam’iyyar Dimokuradiyya ta Najeriya (NDC) ta yi kira da a gudanar da taron gaggawa na dukkan jam’iyyu domin magance karuwar…
Read More » -
Kungiyar PBAT Movement Ta Bayyana Motocin Yakin Neman Zabe A Jihar Anambra
Kungiyar ‘PBAT Door-to-Door Movement’ ta kaddamar da reshenta na Jihar Anambra tare da gabatar da motocin yakin neman zabe guda…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Yi Alkawarin Sake Gina Al’ummomin Jihar Plateau Da farfado Da Tattalin Arziki
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi alƙawarin sake gina al’ummomin da hare-haren ta’addanci na tsawon shekaru suka shafa a Jihar…
Read More »