Siyasa
this is a category for politics
-
Tsohon Minista Ya Yi Kira Da A Gudanar Da Yakin Neman Zabe Mai Ginuwa Kan Batutuwa Gabanin Shekarar 2027
Tsohon Ministan Albarkatun Ruwa Mukhtar Shehu Shagari ya yi kira ga ‘yan siyasa a fadin Najeriya da su rungumi kamfen…
Read More » -
2027: Uwargidan Shugaban Kasa Ta Tara Mata A Arewa Maso Yamma Gabanin Zabe
Uwargidan Shugaban Najeriya Sanata Oluremi Tinubu ta yi kira ga mata da sauran masu ruwa da tsaki a yankin Arewa…
Read More » -
Taron APC A Edo: Mataimakin Shugaban Kasa Shettima Ya Gabatar Da Nasarorin Shugaba Tinubu
Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su auna shugabanci ta hanyar tasirin da za…
Read More » -
Anyanwu Ya Yi Kira Ga ‘Yan Takara Daga Yankin Kudu Da Su Goyi Bayan Sake Zaben Shugaba Tinubu
Sakataren jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na kasa Sanata Samuel Anyanwu ya yi kira ga ‘yan siyasar da ke da…
Read More » -
Ku Yi Mini Hukumci Ta Hanyar Ayyuka Na – Shugaba Tinubu
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bukaci ‘yan Najeriya da su yi wa gwamnatinsa adalci ta hanyar nasarorin da ta samu…
Read More » -
APM Ta Bayyana Shirye-Shiryen Shekarar 2027 Don Magance Rashin Tsaro Da Kuma Bunkasa Tattalin Arziki
Ɗaya daga cikin jam’iyyun adawa a Najeriya Allied Peoples Movement (APM) ta bayyana shirye-shiryenta na magance rashin tsaro inganta tattalin…
Read More » -
Mataimakin Shugaban Kasa Shettima Ya Isa Jihar Ebonyi
Mataimakin Shugaban Najeriya Kashim Shettima ya isa Abakaliki babban birnin jihar Ebonyi domin kai ziyara. Jirgin dauke da Mataimakin Shugaban…
Read More » -
APC Ta Tara Magoya Baya 20,000 A Jihar Kwara Domin Zaben 2027
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a Jihar Kwara ta kara kaimi wajen hada kan jama’a a matakin tushe gabanin babban…
Read More » -
‘Yan Takarar Gwamna Na PDP Sun Goyi Bayan Shugabancin Rikon Kwarya Sun Kuma Yi Kira Ga Hadin Kai
Kungiyar ‘Yan Takarar Gwamna ta Jam’iyyar PDP karkashin jagorancin Tanimu Turaki ta sake jaddada kudirinta na ci gaba da rayuwa…
Read More » -
APGA Ta Kaddamar Da Yakin Neman Zabe Ta Kuma Nuna Goyon Bayanta Ga Shugaba Tinubu
Jam’iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA) ta gabatar da ‘yan takara sama da 253 a fadin kasar nan domin babban…
Read More »