Siyasa
this is a category for politics
-
Shugabannin APC ADC NDC Sun Ziyarci Zamfara Domin Ta’aziyyar Yari
Manyan ‘yan siyasa daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) da sauran jam’iyyun adawa sun hallara a Talata Mafara Jihar Zamfara…
Read More » -
Jibrin Ya Yi Kira Ga Gwamnonin APC Su Tattauna Da Wike.
Wani jigo a jam’iyyar All Progressives Congress (APC) kuma dan majalisar tarayya Abdulmumin Jibrin ya yi kira ga shugabannin jam’iyyar…
Read More » -
2027: INEC Ta Sake Jaddada Kudirinta Na Gudanar Da Zabuka Masu Inganci.
Mukaddashiyar Shugabar Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) Farfesa Rhoda Gumus ta sake jaddada kudirin hukumar na gudanar…
Read More » -
2027: INEC Ta Fitar Da Jerin Sunayen ‘Yan Takarar Shugaban Kasa
Hukumar Zabe ta Kasa Mai Zaman Kanta (INEC) ta fitar da jerin sunayen ‘yan takarar shugaban kasa 18 da mataimakansu…
Read More » -
Kakakin Majalisa Ya Yi Ta’aziyyar Tsohon Shugaban Jam’iyyar PDP Bamanga Tukur.
Kakakin Majalisar Wakilai Abbas Tajudeen ya bayyana rasuwar tsohon Gwamnan tsohuwar Jihar Gongola kuma tsohon Shugaban Jam’iyyar Peoples Democratic Party…
Read More » -
Zaben 2027: Kawancen Obi Da Makinde Na Gwada Hadin Kan ‘Yan Adawa
Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan Harkokin Yada Labarai da Ayyuka na Musamman Tunde Rahman ya…
Read More » -
Gwamnan Oyo Ya Sake Jaddada Goyon Bayanshi Ga Cibiyoyin Addini
Gwamnan Jihar Oyo Seyi Makinde ya sake jaddada goyon bayan gwamnatinsa ga cibiyoyin addini da ke aiki don inganta zaman…
Read More » -
Jam’iyyar PDP Ta Amince Da Shirin G-100 Na Kawancen Jam’iyyun Adawa
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta amince da shirin da kungiyar G-100 ke jagoranta wanda ke da nufin kulla kawancen…
Read More » -
Jam’iyyar APGA Ta Lashe Dukkan Kujerun Shugabancin Kananan Hukumomi
Jam’iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA) ta lashe dukkan kujerun shugabancin kananan hukumomi 21 da na kansiloli 346 a zaben…
Read More » -
Yaƙin Neman Zaɓe Na 2027 Ba Zai Shafi Ayyukan Majalisa Ba – Shugaban Majalisar Dattawa
Shugaban Majalisar Dattawa Godswill Akpabio ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa yakin neman zabe na siyasa kafin babban zaben 2027…
Read More »