Najeriya
-
Shugaba Tinubu ya gana da EFCC da kuma Minista kan gidajen da aka kwace
A ranar Talata Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gana da Shugaban Zartarwa na Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa…
Read More » -
Zaben 2027: Gwamnatin Najeriya ta yi alkawarin inganta tsaro da yanayin samar da bayanai
Gwamnatin Najeriya ta sake jaddada kudirinta na karfafa yanayin tsaro da bayanai kafin babban zaben 2027 domin tabbatar da zaman…
Read More » -
NDLEA Ta Lalata Tan 330 Na Miyagun Kwayoyi
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta lalata miyagun kwayoyi masu nauyin kilogram 329,865.585 wadanda kimar…
Read More » -
Najeriya Za Ta kwaso karin ‘Yan kasarta Daga Afirka Ta Kudu
Ana sa ran wani sabon rukuni na ‘yan Najeriya su 83 su isa Legas daga Afirka ta Kudu a ranar…
Read More » -
Shugaban Najeriya Ya Taya Tsohon Shugaba Babangida Murnar Cika Shekaru 85
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon Shugaban Kasa Janar Ibrahim Badamasi Babangida (mai ritaya) murnar cika shekaru 85 da…
Read More » -
JAM’IYAR ACCORD TA LASHE ZAƁEN GWAMNAN A JIHAR OSUN
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya ta sanar da gwamna mai ci Ademola Adeleke na jam’iyyar Accord a matsayin…
Read More » -
Malamin Addini A Kaduna Ya Karrama Malamin Musulunci Bayan Shekaru 50 na Koyarwa
Wani babban malamin addinin Kirista mazaunin Kaduna Fasto Yohanna Buru ya karrama wani malamin addinin Musulunci Sheikh Usman Mohammed Mai-Mota…
Read More » -
Kiristocin Katolika Barno Suna Addu’ar Samun Zaman Lafiya Mai Dorewa
Addu’o’in neman zaman lafiya mai dorewa a Jihar Borno da kuma kawo karshen ta’addanci da tashin hankali ne suka mamaye…
Read More »

