Najeriya
-
NCGC Ta Fitar Da Rancen Naira Biliyan 46.95 – Shugaba Tinubu
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce Kamfanin Garantin Bashi na Ƙasa (NCGC) ya bayar da garantin ₦ biliyan 21.59 wanda…
Read More » -
Mataimakin Shugaban Kasa Shettima Ya Dawo Najeriya Bayan Kammala Ayyukan Taron Majalisar Dinkin Duniya (UNGA)
Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ya dawo Najeriya bayan ya wakilci Shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaman Majalisar Dinkin Duniya…
Read More » -
Ministan Tsaro Ya Yi Kira Ga ‘Yan Najeriya Da Su Karfafa Hadin Kan Kasa
Ministan Tsaro Janar Christopher Musa mai ritaya ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su karfafa hadin kan kasa su…
Read More » -
Kano Ta Zama Jiha Ta Daya A Sakamakon Jarabawar NECO Na Shekarar 2026
Jihar Kano ta zama jiha ta daya a Najeriya wajen samun nasara a jarabawar kammala sakandare ta shekarar 2026 (SSCE)…
Read More » -
Rashin Sanya Afirka Cikin Kwamitin Tsaro Na Majalisar Dinkin Duniya Na Kawo Cikas Ga Adalci – Mataimakin Shugaban Kasa Shettim
Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ya ce ci gaba da hana Afirka zama memba na dindindin a Majalisar Tsaron Majalisar…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Sake Jaddada Kudirinsa Na Ganin An Samu Najeriya Mai Tsaro Da Kwanciyar Hankali
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sake jaddada kudirin gwamnatinsa na gina Najeriya mai aminci kwanciyar hankali da wadata. Shugaba…
Read More » -
Najeriya Ta Kwaso Wasu ‘Yan Yasarta 105 Daga Afirka Ta Kudu.
Gwamnatin Najeriya ta kwaso wani rukuni na ‘yan Najeriya 105 da ke cikin mawuyacin hali daga kasar Afirka ta Kudu…
Read More » -
Najeriya Ta Tsawaita Wa’adin Musamman Na Shiga Tsakani Kan Fasfo Na Burtaniya
Hukumar Kula da Shige da Fice ta Najeriya (NIS) ta tsawaita wa’adin shirin musamman na samar da fasfo a kasar…
Read More » -
Gwamnatin Jihar Kogi Ta Yi Jana’izar Tsohon Gwamna Ibrahim Idris.
Gwamnatin Jihar Kogi, dake tsakiyar Najeriya ta gudanar da jana’izar tsohon Gwamnan jihar Ibrahim Idris bisa tsarin da ya dace…
Read More » -
Mataimakin Shugaban Kasa Shettima Ya Bukaci Shugabancin Hukumar ECOWAS Da Su Ba Da Fifiko Ga Hadin Kai.
Mataimakin Shugaban Najeriya Kashim Shettima ya yi kira ga sabon shugabancin Hukumar ECOWAS da su ba da fifiko ga hadin…
Read More »