Najeriya
-
Gwamnan Adamawa Ya Yi Wa Fursunoni Tara Afuwa.
Gwamnan Jihar Adamawa Ahmadu Fintiri ya yi wa fursunoni tara da ke zaman gidan yari bisa laifuka daban-daban afuwa tare…
Read More » -
Cikakken Jawabin Shugaban Kasa Na Ranar Samun ‘Yancin Kai
‘Yan Uwana ‘Yan Najeriya, A irin wannan rana shekaru sittin da shida da suka gabata, aka daga tutarmu a karon…
Read More » -
Ranar Samun ‘Yancin Kai: Minista Ya Bayyana Abuja A Matsayin Cibiyar Hadin kan Najeriya
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT) Nyesom Wike ya bayyana Abuja a matsayin alamar haɗin kan ƙasar Najeriya inda ya ce…
Read More » -
Uwargidan Shugaban Kasa Ta Yi Murnar Cikar Najeriya Shekaru 66
Uwargidan Shugaban Najeriya Oluremi Tinubu ta bayyana cewa kasar ta nuna karfin gwiwa da juriya tun bayan samun ‘yancin kai…
Read More » -
Anambra Ta Bayar Da Umarnin Gurfanar Da Masu Karya Dokar Hana Mutum Gadonsa.
Gwamnatin Jihar Anambra ta bayar da umarnin gudanar da bincike da kuma gurfanar da mutanen da ke hana mata da…
Read More » -
Gwamnatin Gombe Ta Fitar Da Kudi Naira Biliyan 3.5 Domin Fadada Shirin Mata.
Gwamnatin Jihar Gombe ta amince tare da sakin ƙarin kuɗaɗen haɗin gwiwa na Naira biliyan 3.5 domin faɗaɗa shirin na…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Yaba Da Gudummawar Da Tsohon Minista Badaru Ya Bayar Ga Najeriya.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon gwamnan jihar Jigawa kuma tsohon Ministan Tsaro Alhaji Mohammed Badaru Abubakar murnar zagayowar…
Read More » -
Najeriya Da Ostiraliya Sun Ƙarfafa Haɗin Gwiwar Tattalin Arziki Da Dimokuraɗiyya
Najeriya da Ostiralia sun sake jaddada kudirinsu na karfafa dangantaka tsakaninsu ta hanyar diflomasiyyar majalisun dokoki hadin gwiwar tattalin arziki…
Read More » -
Tallafin Da Aka Bai Wa Kanana Da Matsakaitan Masana’antu (MSME)Ya Samar Da Ayyukan Yi – Shugaba Tinubu
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce cibiyoyin ƙananan kamfanoni, ƙananan da matsakaitan masana’antu guda 21 (MSME) da aka raba a…
Read More »
