Afirka
this is a category for africa news
-
Shugaban Masar Ya Yi Watsi Da Yiwuwar Tsawaita Wa’adin Mulki Bayan Shekarar 2030
Shugaban Masar Abdel Fattah al-Sisi ya bayyana cewa zai bar mulki idan wa’adin mulkinsa na yanzu ya kare a shekarar…
Read More » -
Najeriya Ta Sake Jaddada Kudirinta Na Ganin An Samu Hadin Kai A Yankin
Najeriya ta sake jaddada kudirinta na hadin kai da hadin gwiwa a yankin inda ta yi kira da a kara…
Read More » -
Kenya Ta Tabbatar Da Sabbin Mutane Hudu Da Suka Kamu Da Cutar Ebola
Kasar Kenya ta tabbatar da sabbin mutane hudu da suka kamu da cutar Ebola ta Bundibugyo ciki har da ma’aikatan…
Read More » -
Tsohon Shugaban Senegal Sall Ya Janye Daga Takarar Majalisar Dinkin Duniya
Tsohon shugaban ƙasar Senegal Macky Sall ya janye takararsa ta zama Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya bayan wani zaɓen…
Read More » -
Shugaban Masar Ya Ce Zai Sauka Daga Mukaminsa A Shekarar 2030
Shugaban Masar Abdel Fattah al-Sisi ya bayyana cewa zai bar mulki idan wa’adin mulkinsa na yanzu ya kare a shekarar…
Read More » -
Afirka Ta Zarce Turai Wajen Yawan Mabiya Katolika
A cewar sabbin alkaluman da Vatican ta fitar Afirka ta zarce Turai a matsayin nahiyar da ke da mafi yawan…
Read More » -
Sarkin Moroko Mohammed Na Shida Ya Nada Mace Ta Farko Da Za Ta jagoranci Gwamnatin Kasar
Sarkin Moroko Mohammed na shida ya nada mambobin sabuwar gwamnatin kasar a hukumance. A karon farko a tarihin kasar mace…
Read More » -
Ɓarkewar Cutar Ebola A Kongo Ta Yaɗu Zuwa Shiyya Ta Takwas
Barkewar cutar Ebola a Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo (DRC) ta bazu zuwa lardin North Ubangi kusa da iyakar kasar da Jamhuriyar…
Read More » -
Afirka Ta Kudu Ta Mayar Da Shugaban ‘Yan Sanda Kan Mukaminsa
Shugaban Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa ya mayar da Kwamishinan ‘Yan sandan Kasa Fannie Masemola watanni shida bayan dakatarwarsa bisa…
Read More » -
Shugaban Kasar Mozambique Ya Tsige Ministan Ilimi
Shugaban ƙasar Mozambique Daniel Chapo ya kori Ministar Ilimi Samariya Tovela bayan sukar da aka yi mata game da kalaman…
Read More »