Afirka
this is a category for africa news
-
Somalia: Kotu Ta Soke Ƙarin Wa’adin Mulki Ta Buƙaci A Koma Kan Tsarin Mulki
Kotun Koli ta Somaliya ta sake jaddada muhimmancin tsarin kundin tsarin mulki inda ta yanke hukuncin cewa tsawaita wa’adin mulkin…
Read More » -
Mataimakin Shugaban Kasa Shettima Ya Bukaci Africa Da Tayi Amfani Da Tasirin Al’adun Ta Ta Hanyar Kasuwanci
Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ya yi kira ga kasashen Afirka da su mayar da tasirin al’adun duniya da ke…
Read More » -
WHO Ta Amince Da Sabbin Mutane Biyu Don Gwajin Riga-Kafin Ebola
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta amince da sabbin masu neman allurar riga-kafi guda biyu don gwaje-gwajen asibiti yayin da…
Read More » -
Sama Da Mutane 7,000 Ne Suka Bar Gidajensu Sakamakon Sabon Tashin Hankali A Mozambique
Sama da mutane 7,000 ne aka tilasta musu barin gidajensu bayan sake barkewar rikici a lardin Cabo Delgado da ke…
Read More » -
Chadi Da Aljeriya Sun Karfafa Hadin Gwiwa Tsakaninsu
Shugaban Chadi Mahamat Idriss Deby Itno ya yi tattaunawa da Ministan Harkokin Wajen Algeria Ahmed Attaf a N’Djamena inda ya…
Read More » -
ECOWAS Da IOM Sun Zurfafa Hadin Gwiwa Kan Batun Kaura A Yankin
Hukumar Ƙungiyar Tattalin Arzikin Ƙasashen Yammacin Afirka (ECOWAS) da Ƙungiyar Ƙasashen Duniya ta Shige da Fice (IOM) sun amince su…
Read More » -
‘Yan Majalisar Dokokin Senegal Sun Yi Watsi Da Muhimmin Kasafin Kudi Lamarin Da Ya Zama Babban Koma-Baya
Majalisar dokokin Senegal da ke da rinjaye a hannun ‘yan adawa a ranar Talata da ta gabata an hana gabatar…
Read More » -
UNESCO Ta Soki Rashin Hukunta Masu Aikata Laifuka Kan ‘Yan Jarida
Hukumar Majalisar Dinkin Duniya mai kula da al’adu wato UNESCO ta bayyana cewa rashin hukunta wadanda ke kashe ‘yan jarida…
Read More » -
Baje kolin Kayayyakin Da Ake Shigowa Da Su Na Kasar Sin Ya Fadada Damar Kasuwanci Ga Kamfanonin Afirka
Ciniki ya kasance babban ginshiki na haɗin Pgwiwar Afirka da China tare da faɗaɗa kasuwar cikin gida ta China wanda…
Read More » -
Majalisar Tsaro Ta Majalisar Dinkin Duniya Ta Kawo Karshen Aikin Wanzar Da Zaman Lafiya Na Shekaru 35 A Yammacin Sahara
Shirin wanzar da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya a Yammacin Sahara zai fara ƙarewa bayan da Kwamitin Tsaro ya…
Read More »