Afirka
this is a category for africa news
-
Jamhuriyar Demokradiyyar Congo Ta Umarci ‘Yan Kasa Su Zuba Jari A Bangaren Hakar Ma’adinai
Jamhuriyar Demokradiyyar Congo za ta fara aiwatar da wata doka da aka dade ana jinkirtawa, wadda ke bukatar kamfanonin hakar…
Read More » -
Ebola: Hukumar Africa CDC Na Neman A Kawo Karshen Haramcin Tafiye-Tafiye Zuwa Uganda.
Cibiyar Kula Da Cututtuka Ta Afirka da Africa CDC, ta nemi Amurka da ta dage takunkumin tafiye-tafiye da ta sanya…
Read More » -
UNHCR Ta Bayar Da Rahoton Mutuwar Da Bacewar Bakin Haure Guda 144
Hukumar Kula da ‘Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya (UNHCR) ta bayyana cewa an samu rahoton mutuwar ko bacewar…
Read More » -
Senegal Ta Amince Da Neman Sakatare-Janar Na Majalisar Dinkin Duniya Macky Sall
Gwamnatin Senegal ta amince a hukumance da takarar tsohon Shugaban kasa Macky Sall na neman mukamin Sakatare-Janar na Majalisar Dinkin…
Read More » -
ECOWAS Ta Sanya Hannu Kan Yarjejeniyoyi Biyu Na Haɗin Gwiwa Tsakanin Yankuna
Hukumar ECOWAS ta rattaba hannu kan yarjejeniyoyin hadin gwiwa masu muhimmanci tare da Cibiyar Raya Taki ta Duniya (IFDC) da…
Read More » -
Najeriya Za Ta Karbi Bakuncin Babban Taron Afirka Kan Manufofin Harkokin Dijital
A wannan mako, Najeriya za ta zama cibiyar tsara manufofin harkokin dijital na Afirka yayin da take karɓar bakuncin ministocin…
Read More » -
Sall Na Neman Goyon Bayan Senegal Kan Yunƙurinsa Na Samun Matsayi A Majalisar Dinkin Duniya.
Tsohon shugaban kasar Senegal, Macky Sall, ya gana da Shugaba Bassirou Diomaye Faye a Dakar domin neman goyon bayan Senegal…
Read More » -
Ministan Harkokin Wajen Jamus Ya Ziyarci Najeriya Domin Tattaunawa Da Bangarorin Biyu.
Ministan Harkokin Wajen Jamus, Mista Johann Wadephul, zai ziyarci Najeriya daga ranar 21 zuwa 22 ga watan Yuli domin gudanar…
Read More » -
Najeriya Da Gambia Sun Zurfafa Dangantakar Dake Tsakaninsu.
Najeriya da Gambia sun sake jaddada aniyarsu ta ƙarfafa dangantakar ƙasashen biyu, inda ƙasashen biyu suka amince su farfaɗo da…
Read More » -
Hukumomin Uganda Za Sun Sallami Majiyyacin Ebola Na Karshe.
Wani mai magana da yawun gwamnatin Uganda ya bayyana cewa, za a sallami majiyyacin Ebola na ƙarshe a ƙasar ranar…
Read More »