-
Najeriya
Fadar Shugaban Kasa Ta Kare Manufofin Gyaran Tattalin Arziki Na Shugaban Najeriya.
Mai Ba da Shawara na Musamman ga Shugaban Kasa Kan Kafafen Yaɗa Labarai da Sadarwa, Dr Sunday Dare, ya ce…
Read More » -
Duniya
Shugaba Tinubu Ya Dora Wa Shugaban NAMYO Nauyin Aiwatar Da Shugabanci Mai Hada Kowa.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bukaci Muhammed Bello Bala Shagari da ya bi ka’idodin hidima, haɗin kai da kuma girmama…
Read More » -
Najeriya
Shugaba Tinubu Ya Sanar Da Raguwar Dogaron Najeriya Kan Kudaden Shiga Daga Danyen Mai.
Shugaba Bola Tinubu ya sanar da raguwar dogaro da Najeriya kan kudaden shiga na danyen mai, wanda hakan ke nuna…
Read More » -
Wasanni
Super Eagles Sun Yi Gwagwarmayar Dawo Da Kwallaye Har Suka Tashi Kunnen Doki 3-3 Ra Rasha A Wasan Sada Zumunta.
Najeriya ta dawo daga rashin ci da kwallaye biyu ta kuma tashi kunnen doki 3-3 da Rasha a wasan sada…
Read More » -
Afirka
Mataimakin Shugaban Ƙasa Shettima Ya Isa Kasar Habasha Don Taron Shugabancin Samar Da Abinci Mai Gina Jiki
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya isa birnin Adis Ababa na kasar Habasha a matsayin shugaban tawagar Najeriya a taron…
Read More » -
Siyasa
Hukumar INEC Za Ta Yi Wa Masu Ruwa Da Tsaki Bayani Gabanin Zaben 2027
Hukumar Zabe ta Kasa Mai Zaman Kanta (INEC) za ta gudanar da taron manema labarai na duniya da kuma taron…
Read More » -
Afirka
Sojojin ‘Yan Tawayen Habasha Sun Bar Babban Birnin Yankin Tigray.
Sojojin ‘yan tawaye a yankin Tigray na arewacin kasar Habasha sun janye na wucin-gadi daga babban birnin yankin, Mekelle, yayin…
Read More » -
Afirka
Kasashen Masar Da Eritrea Da Somaliya Da Sudan Sun Amince Da Hanyar Warware Rikici Cikin Lumina.
Kasashen Masar, Eritrea, Somaliya da Sudan sun yi kira da a samar da mafita ta siyasa da kuma ta hanyar…
Read More » -
Najeriya
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT) Ya Yi Wa Amaechi Tambayoyi Game Da Sayar Da Tashar Samar Sa Wutar Lantarki Ta Dala Miliyan 308.
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Mista Nyesom Wike, ya kalubalanci tsohon Gwamnan Jihar Rivers, Rotimi Amaechi, da ya bayyana yadda…
Read More » -
Najeriya
An Kaddamar Da Sabbin Rukunin Sojoji A Jihohi Hudu — Shugaba Tinubu
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa Rundunar Sojin Najeriya ta kaddamar da sabbin rukunin sojoji a jihohin Zamfara, Kebbi,…
Read More »