-
Kasuwanci
Jihar Ogun Ta Janyo Zuba Jarin Masana’antu Na Biliyan $1.8 Tana Harin Samar Da Ayyuka 15,000
Gwamnatin Jihar Ogun ta bayyana cewa ta samu zuba jari na dalar Amurka biliyan 1.8 domin kafa wani babban yanki…
Read More » -
Duniya
Trump Ya Yi Barazanar Ninka Harajin Kayan Maxico Kan Batun Bakin Haure
Shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar ninka harajin kayayyakin da ake shigo da su daga Mexico idan har kasar…
Read More » -
Kiwon Lafiya
Gwamnatin Nasarawa Ta Haɗa Gwiwa Da Shugabannin Al’umma Domin Inganta Tsaftar Muhalli
Gwamnatin Jihar Nasarawa da ke arewa maso tsakiyar Najeriya ta jaddada cewa tsafta ta kasance babban fifiko a karkashin gwamnatin…
Read More » -
Afirka
Cape Verde Na Shirin Gudanar Da Zaben Shugaban kasa
Shugaban ƙasar Cape Verde José Maria Neves yana neman sake tsayawa takara a karo na biyu na shekaru biyar a…
Read More » -
Afirka
Hukumar Zaɓen Gambia Ta Tabbatar Da ‘Yan Takara Biyar Domin Zaɓen Shugaban Ƙasa Na Disamba
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Gambia ta tabbatar da ‘yan takara biyar don zaben shugaban kasa da za a…
Read More » -
Najeriya
Najeriya Na Shirin Bunkasa Tattalin Arziki Na Dala Tiriliyan 1 Ta Hanyar Zuba Jari A Wutar Lantarki
Ministan Wutar Lantarki Joseph Tegbe ya bayyana cewa Gwamnatin Najeriya ta amince da shirin tallafi na Naira tiriliyan 3.3 domin…
Read More » -
Siyasa
Taron APC A Edo: Mataimakin Shugaban Kasa Shettima Ya Gabatar Da Nasarorin Shugaba Tinubu
Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su auna shugabanci ta hanyar tasirin da za…
Read More » -
Najeriya
Shugaba Tinubu Ya Yi Ta’aziyyar Tsohon Shugaban Jami’ar OAU Omole
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana alhininsa game da rasuwar tsohon Shugaban Jami’ar Obafemi Awolowo (OAU) da ke Ile-Ife Farfesa…
Read More » -
Siyasa
Anyanwu Ya Yi Kira Ga ‘Yan Takara Daga Yankin Kudu Da Su Goyi Bayan Sake Zaben Shugaba Tinubu
Sakataren jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na kasa Sanata Samuel Anyanwu ya yi kira ga ‘yan siyasar da ke da…
Read More » -
Duniya
VON Ta Buɗe Sabon Sashen Watsa Shirye-Shirye Da Harshen Mandarin Domin Faɗaɗa Isarta A Duniya
Muryar Najeriya (VON) ta ƙaddamar da Sabis ɗinta na Mandarin inda ta faɗaɗa harsunan watsa shirye-shiryenta na ƙasashen duniya zuwa…
Read More »