Duniya
This is a category for world news
-
NITDA Ta Lashe Lambar Yabo Ta IPR Golden World Awards
Hukumar Ci Gaban Fasahar Bayanai ta Ƙasa (NITDA) ta sami karramawa ta ƙasa da ƙasa sau biyu a bikin bayar…
Read More » -
Shugaba Trump Ya Yi Hasashen Yarjejeniyar Amurka Da Cuba Ba Tare Da Matakin Soja Ba
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa yana sa ran Amurka da Cuba za su cimma yarjejeniya inda ya jaddada…
Read More » -
Fashewa A Pakistan Ta Yi Sanadiyyar Mutuwar Mutane 11 Tare Da Jikkata Wasu 30
Hukumar agajin gaggawa ta ‘Rescue 1122’ ta tabbatar da cewa mutane akalla 11 ne suka mutu yayin da wasu 30…
Read More » -
Shugaba Trump Da Xi Sun Kammala Taron Kolin Kwana Uku.
Shugaban Amurka Donald Trump da Shugaban China Xi Jinping sun kawo karshen taron koli na kwanaki uku da ziyarar wanda…
Read More » -
Tailan Ta Ayyana Bangkok A Matsayin Yankin Da Ke Fuskantar Bala’i Yayin Da Ambaliyar Ruwa Ke Karuwa.
Gwamnan Bangkok Chadchart Sittipunt ya ayyana babban birnin kasar Tailan a matsayin yankin da bala’i ya shafa bayan da mazauna…
Read More » -
Shugaba Trump Da Xi Za Su Ziyarci Taskar Tarihi Ta Kasa Ta Amurka
Ana sa ran Shugaban Amurka Donald Trump da Shugaban China Xi Jinping za su ziyarci Taskar Tarihin Amurka a ranar…
Read More » -
Taiwan Za Ta Ci Gaba Da Tattaunawa Ta Kud-Da-Kud Da Amurka Kan Sayen Makamai.
Jami’in Ma’aikatar Tsaro ta Taiwan ya ce Taiwan za ta ci gaba da hulɗa da Amurka don haɓaka aiwatar da…
Read More » -
Birtaniya A Shirye Take Ta Jagoranci Shirin Samar Da Ka’idojin Fasahar AI Na Duniya – Firayim Minista
Firayim Ministan Burtaniya Andy Burnham ya ce Birtaniya a shirye take ta jagoranci wani shiri na kasa da kasa don…
Read More » -
Indonesiya Ta Tabbatar Da Mutuwar Mutane 10 Tare Da Bacewar Wasu 125 Bayan Wani Jirgin Ruwa Ya Kife
Hukumar ceto ta kasar Indonesia ta bayyana cewa tana ci gaba da neman mutane 125 da suka bace bayan wani…
Read More » -
Shugabannin Tsaro Na NATO Sun Zabi Carsten Breuer A Matsayin Shugaba
An zabi Janar Carsten Breuer babban hafsan sojin kasar Jamus a matsayin shugaban Kwamitin Soji na kungiyar NATO wanda shi…
Read More »