Duniya
This is a category for world news
-
Hare-Haren Sama Na Isra’ila Sun Kashe Falasdinawa Uku A Gaza.
Hare-haren sama da Isra’ila ta kai sun yi sanadiyyar mutuwar akalla Falasdinawa uku a yankin Gaza a ranar Asabar kamar…
Read More » -
Amurka Da Denmark Sun Cimma Yarjejeniya Kan Kasancewar Sojojin Amurka A Greenland.
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa Amurka Denmark da Greenland sun cimma yarjejeniyar da za ta bai wa Washington…
Read More » -
Yarima Harry Ya Bayyana A Bainar Jama’a A Karon Farko Tun Bayan Dawowarsa Birtaniya
Yarima Harry na Burtaniya ya fara bayyana a bainar jama’a a ranar Alhamis tun bayan komawarsa Birtaniya tare da matarsa…
Read More » -
Taiwan Ta Gudanar Da Atisayen Yaƙi Na Farko Tare Da Jiragen Sama Marasa Matuki
Sojojin Taiwan sun gudanar da atisayen yaƙi na farko na haɗin gwiwa wanda ya ƙunshi nau’ikan jiragen sama marasa matuƙa…
Read More » -
Koriya Ta Arewa Ta Yi Gargadi Ga Amurka Da Koriya Ta Kudu Game Da Shirye-Shiryen Makaman Kare Dangi.
Jamhuriyar Demokradiyyar Jama’ar Koriya (DPRK) ta gargadi Amurka da Koriya ta Kudu game da abin da ta bayyana a matsayin…
Read More » -
Jakadan Birtaniya ya Isa Najeriya Domin Fara Gudanar Da Aikinsa.
An nada Pete Vowles a matsayin Babban Kwamishinan Birtaniya a Najeriya kuma ya isa Abuja domin fara gudanar da aikinsa…
Read More » -
Kasar Sin Ta Bude Taron Tsaro Na Xiangshan A Yayin Da Ake Fama Da Tashe-Tashen Hankula A Yankin
Kasar Sin ta bude taron Xiangshan na shekara-shekara domin bayyana manufofin tsaron duniya a daidai lokacin da ake zaman dar-dar…
Read More » -
Taron Koli Na BRICS: Najeriya Ta Yi Kira Da A Yi Garambawul Ga Tsarin Tafiyar Da Harkokin Duniya.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira da a gaggauta yin garambawul ga tsarin shugabanci na duniya da cibiyoyin…
Read More » -
Ukraine Na Shirin Tattaunawa Da Rasha Da Amurka A Watan Oktoba
Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasar Ukraine Kyrylo Budanov ya bayyana cewa kasar na shirin sake fara tattaunawa mai bangarori uku…
Read More »
