Siyasa
this is a category for politics
-
2027: Gwamnan Jihar Ribas Ya Yi Alƙawarin Bayar Da Ƙuri’u Miliyan Uku Ga Shugaba Tinubu
Gwamnan Jihar Ribas Siminalayi Fubara ya yi alkawarin samar da akalla kuri’u miliyan uku ga Shugaba Bola Tinubu a zaben…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Isa Jihar Ribas Domin Taron Gangamin ‘Rainbow Coalition’
Shugaba Bola Tinubu ya isa birnin Fatakol na jihar Ribas domin halartar taron yakin neman zaben shugaban kasa na ‘Rainbow…
Read More » -
Najeriya Ta Sake Jaddada Kudirinta Na Gudanar Da Zabuka Masu Inganci A Shekarar 2027
Ministan Yada Labarai da Wayar da Kan Al’umma na Najeriya Mohammed Idris ya sake jaddada kudurin gwamnatin Shugaba Bola Tinubu…
Read More » -
Zaben 2027: Shugaban Majalisar Dattawa Akpabio Ya Yi Alkawarin Kuri’u Miliyan Biyu Ga Shugaba Tinubu
Shugaban Majalisar Dattawa Godswill Akpabio Gwamna Umo Eno da sarakunan gargajiya a Jihar Akwa Ibom sun sake jaddada goyon bayansu…
Read More » -
Kungiya Mai Zaman Kanta Ta Kaddamar Da Cibiyar Wayar Da Kan Jama’a Kan Harkokin Gudanarwa A Kano
Cibiyar Albarkatu don ‘Yancin Dan Adam da Ilimin Jama’a (CHRICED) ta buɗe wani sabon wuri a Kano don ƙarfafa hulɗar…
Read More » -
Atiku Ya Yaba Wa Mazauna Jihar Sokoto Ya Yi Alkawarin Inganta Tsaro Da Harkar Noma
Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya kuma dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) Alhaji Atiku Abubakar ya…
Read More » -
A4A DA TMMN ZA SU HAƊA GWIWA WAJEN WAYAR DA KAN JAMA’A KAN ZAƁEN 2027
Ƙungiyar yaƙin neman zaɓen Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu a Arewacin Najeriya Arewa for Asiwaju (A4A) ta bayyana aniyarta ta…
Read More » -
Masu Ruwa Da Tsaki Na jam’iyyar APC A Osun Sun Yi Watsi Da Jerin Sunayen ‘Yan Kwamitin Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa
Wasu daga cikin membobin Kwamitin Zartarwa na Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a Osun sun yi watsi da tsarin Kwamitin…
Read More » -
Dan takarar APM A Jihar Oyo Ya Yi Kira Ga Masu Karɓar Fansho Da Su Kare Wa’adin Da Aka Ba Su
Dan takarar Gwamna na ƙungiyar Allied Peoples Movement (APM) a jihar Oyo Bimbo Adekanmbi ya yi kira ga tsofaffi a…
Read More » -
PDP Ta Sake Jaddada Jajircewarta Ga Kundin Tsarin Mulkin Jam’iyyar
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta sake jaddada kudirinta na bin kundin tsarin mulkin jam’iyyar da kuma kafa tsare-tsare tana…
Read More »