Najeriya
-
NYSC Ta Sanar Da Jadawalin Rukunin C Na Shekarar 2026
Hukumar Kula da Shirin Yi wa Kasa Hidima ta Matasa (NYSC) ta sanar da cewa za a fara shirin horarwa…
Read More » -
Najeriya Ta Taya China Murnar Cika Shekaru 77 Tare Ta Sake Jaddada karfin Dangantakar Kasashen Biyu
Gwamnatin Najeriya ta taya Gwamnati da al’ummar kasar Sin murnar cika shekaru 77 da kafa Jamhuriyar Jama’ar kasar Sin tare…
Read More » -
Sarkin Musulmi Ya Bukaci Musulman Nijeriya Da Su Hada Kai
Sarkin Musulmi na Sakkwato kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Musulunci ta Najeriya (NSCIA) Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya yi…
Read More » -
Makarantun Najeriya 29 Sun Shiga Jerin Manyan Jami’o’in Duniya Na Times Na Shekarar 2027
Najeriya ta ƙara yawan jami’o’inta a manyan makarantu na duniya inda jami’o’i 29 na Najeriya suka shiga cikin jerin Jami’o’in…
Read More » -
Gwamnan Jihar Kwara Ya Yi Kira Ga Zaman Lafiya Da Hadin Kai Yayin Bikin Samun ‘Yancin Kai
Gwamnan Jihar Kwara AbdulRahman AbdulRazaq ya yi kira ga dukkan ‘yan Najeriya da su dauki Ranar Samun ‘Yancin Kai a…
Read More » -
Najeriya Ta Samu Guraben Aikin Hajji 60,000 Na Shekarar 2027
Najeriya ta samu karin guraben aikin Hajji guda 10,000 daga kasar Saudiyya domin aikin Hajji na shekarar 2027 lamarin da…
Read More » -
NSCIA Ta Gudanar Da Addu’ar Kasa Baki Daya Domin Tabbatar Da Zaman Lafiya A Najeriya.
Majalisar Kololuwa ta Harkokin Addinin Musulunci na Najeriya (NSCIA) su gudanar da addu’ar kasa a Babban Masallacin Kasa da ke…
Read More » -
‘Yan Sandan FCT Sun Yi Gargaɗi Ga Masu Laifuka A Ranar ‘Yancin Kai
Rundunar ‘Yan sandan Babban Birnin Tarayya (FCT) ta tabbatar wa mazauna yankin da isasshen tsaro a lokacin bikin Ranar ‘Yancin…
Read More » -
Ranar Samun ‘Yancin Kai: Minista Ya Bayyana Abuja A Matsayin Alamar Hadin kan Najeriya
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana Abuja a matsayin alamar haɗin kan ƙasar Najeriya, inda ya ce…
Read More »
