Najeriya
-
2027: Shugaba Tinubu Ya Umurci Hukumomin Tsaro Da Su Kasan Ce Tsaka-Tsaki A Harkokin Zabe
Shugaba Bola Tinubu ya umurci hukumomin tsaron ƙasar da su kiyaye tsauraran matakan tsaro a duk lokacin babban zaɓen 2027…
Read More » -
2027: Shugaba Tinubu Ya Cancanci Wa’adi Na Biyu-Mataimakin Shugaban Kasa Shettima
Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ya ce Shugaba Bola Tinubu ya cancanci wa’adi na biyu yayin da ‘yan Najeriya za…
Read More » -
Najeriya Ta Samu Kujera A Majalisar Kare Hakkin Dan-Adam Ta Majalisar Dinkin Duniya
An zabi Najeriya a matsayin memba na Majalisar Kare Hakkin Dan Adam ta Majalisar Dinkin Duniya a wa’adin 2027-2029 bayan…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Taya Yarima Olusi Murnar Cika Shekaru 90 Tare Da Yaba Wa Jagorancinsa.
Shugaba Bola Tinubu ya yaba matuka ga dattijo kuma shugaban Majalisar Ba da Shawara kan Harkokin Mulki ta Jihar Lagos…
Read More » -
Ministan FCT Ya Zargi NLC Da Sanya Siyasa A Yajin Aikin Malamai Na FCT.
Zantawa da manema labarai a Abuja ranar Talata da ta gabata inda ya yi nuni da cewa muradun siyasa—ba batutuwan…
Read More » -
Majalisar Dattawa Ta Nemi A Binciki Jiragen Saman NAF Bayan Hatsarin Da Ya Faru A Ondo.
Majalisar Dattawa ta yi kira da a gudanar da cikakken bincike kan yanayin aiki da kuma cancantar jiragen saman Rundunar…
Read More » -
2027: VP Shettima Woos Yan Arewa Don Sake Zaben Shugaba Tinubu
Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ya yi kira ga mutanen Arewa da su goyi bayan sake zaben Shugaba Bola Tinubu…
Read More » -
Uwargidan Shugaban Kasa Ta Yi Yunkurin Magance Matsalolin Haila Ga Ilimi
Uwargidan Shugaban Najeriya Oluremi Tinubu ta sake jaddada cewa bai kamata a hana ko wace yarinya damar samun ilimi da…
Read More » -
DECAN Ta Karrama Darakta-Janar Na VON Saboda Gudummawar Da Ke Bayar Wajen Gina Kasa.
Ƙungiyar ‘Yan Jaridun Tsaro ta Najeriya (DECAN) ta karrama Darakta Janar na Muryar Najeriya (VON) Malam Jibril Baba Ndace saboda…
Read More » -
‘Yan majalisar Dokokin Greenland Sun Goyi Bayan Yarjejeniyar Tsaro Da Amurka.
Yawancin ‘yan majalisar dokokin Greenland sun nuna goyon bayansu ga yarjejeniyar tsaro da aka kulla kwanan nan tsakanin wannan tsibiri…
Read More »