Najeriya
-
Al’ummar Gombe Sun Samu Karamin Tsarin Samar Da Wutar Lantarki Na 1MW Sun Kawo Karshen Katsewar Wuta
Mazauna garin Talasse wanda shi ne hedkwatar Karamar Hukumar Balanga a Jihar Gombe tare da al’ummomin da ke makwabtaka da…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Sassauta Ka’idojin Daukar Ma’aikata A Jami’o’in Tarayya
Shugaba Bola Tinubu ya soke bukatar da ke tilasta wa jami’o’in tarayya na Najeriya samun izinin daukar ma’aikata daga Ofishin…
Read More » -
Shugaban APC Ya Yi Kira Ga ‘Yan Arewa Da Su Goyi Bayan Sake Zaben Shugaba Tinubu
Shugaban jam’iyya mai mulki a Najeriya (APC) Farfesa Nentawe Yilwatda ya yi kira ga masu jefa kuri’a a yankin Arewacin…
Read More » -
Uwargidan Shugaban Kasa Ta Yi Kira Da A Kara Tallafa Wa Marasa Galihu
Uwargidan Shugaban Najeriya Oluremi Tinubu ta yi kira da a kara bayar da tallafi ga marasa galihu a cikin al’umma.…
Read More » -
Najeriya da Denmark Sun Tattauna Kan Zurfafa Haɗin Gwiwa A Fannonin Bayanan Sirri Fasaha Da Tsaro
Rundunar Sojin Najeriya na neman zurfafa hadin gwiwar tsaro da Denmark tare da mai da hankali kan raba bayanan sirri…
Read More » -
Gwamnatin Najeriya Ta Hada Bayanai Sama Da Miliyan 15 Da Suka Shafi Kaura
Gwamnatin Najeriya ta haɗa bayanan ƙaura sama da miliyan 15 cikin Tsarin Kula da Kan Iyakoki da Gudanar da Shige…
Read More » -
Gwamnan Sokoto Ya Bukaci Majalisar Zartarwa Da Ta Kara Kaimi Wajen Aiwatar Ga Manufofi
Gwamna Ahmed Aliyu na Jihar Sokoto ya bukaci mambobin Majalisar Zartarwa ta Jiha da su ƙara himma wajen aiwatar da…
Read More » -
Shugaba Tinubu Na Jan Hankalin Masu Zuba Jari Ta Hanyar Damar Zuba Jari Ta Dalar Amurka Biliyan 78.5
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga masu zuba jari na cikin gida da na waje da su binciki…
Read More » -
Gyare-gyaren Shugaba Tinubu Na Bukatar Goyon Bayan Jama’a A Matakin Tushe – Ministan Yada Labarai
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Ƙasa na Najeriya Mohammed Idris ya yi kira da a ƙara ƙarfafa hulɗa…
Read More » -
Uwargidan Shugaban Najeriya Ta Yi Kira Ga Gwamnoni Da Su Kafa Wuraren Ajiiyar Kayan Abinci.
Uwargidan Shugaban Najeriya Oluremi Tinubu ta yi kira ga Gwamnonin jihohi da su kafa cibiyoyin samar da abinci na al’umma…
Read More »