Fitattun Labarai
-
Shugaba Tinubu Ya Taya Tawagar Najeriya Murnar Nasarar Da Ta Samu A Gasar Commonwealth
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya taya tawagar ‘yan wasan Najeriya murna bisa bajintar da suka nuna a gasar Commonwealth da…
Read More » -
Uwargidan Shugaban Najeriya Ta Yaba Da Kokarin Wike Na Canza Abuja Zuwa Birni Mai Yalwar Shuke-shuke
Uwargidan Shugaban Najeriya Sanata Oluremi Tinubu ta yaba wa Ministar Babban Birnin Tarayya (FCT) Mista Nyesom Wike saboda mayar da…
Read More » -
Majalisar Dattawa Ta Fadada Bincike Kan Shirin Tabbatar Da Tsaron Makarantu
Kwamitin Majalisar Dattawan Najeriya da ke binciken aiwatarwa da kuma kuɗaɗen Shirin Safe Schools ya faɗaɗa bincikensa don haɗawa da…
Read More » -
Ofishin Tsaron Cikin Gida na Kara Karfafa Hadin Gwiwa Tsakanin Hukumomi Don Tunkarar Sabbin Barazana
Ofishin Mai Ba Shugaban Kasa Shawara Kan Tsaron Cikin Gida ya tabbatar da aniyar manyan cibiyoyin tsaro leken asiri da…
Read More » -
Uwargidan Shugaban Kasa Ta Bukaci Matasan Najeriya Su Kara Himma Wajen Aiki Tukuru
Uwargidan Shugaban Kasa Najeriya Oluremi Tinubu ta yi kira ga matasan kasar da su yi kokarin cimma manyan nasarori tare…
Read More » -
Shugaban Najeriya Ya Gana Da Zababben Shugaban Kungiyar Lauyoyi Ta NBA Ya Kuma Goyi Bayan Gyaran Tsarin Zabe
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya taya sabuwar shugabar da aka zaba ta kungiyar lauyoyin Najeriya (NBA) Mrs. Oyinkansola Badejo-Okusanya…
Read More »