-
Duniya
Zelenskiy Na Neman Ganawa Da Amurka Da Rasha A Taron Kolin G20
Shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelenskiy ya bayyana fatansa na ganawa da wakilan Amurka da na Rasha a gefen taron kolin…
Read More » -
Afirka
Shugaban Masar Ya Yi Watsi Da Yiwuwar Tsawaita Wa’adin Mulki Bayan Shekarar 2030
Shugaban Masar Abdel Fattah al-Sisi ya bayyana cewa zai bar mulki idan wa’adin mulkinsa na yanzu ya kare a shekarar…
Read More » -
Afirka
Najeriya Ta Sake Jaddada Kudirinta Na Ganin An Samu Hadin Kai A Yankin
Najeriya ta sake jaddada kudirinta na hadin kai da hadin gwiwa a yankin inda ta yi kira da a kara…
Read More » -
Afirka
Sha’anin Hijira: Spain Na Nufin Inganta Dangantaka Da Morocco
Sarki Felipe na VI na Spain ya yi kira da a karfafa dangantaka da Morocco a lokacin wata ziyara mai…
Read More » -
Kasuwanci
PenCom Za Ta Kaddamar Da Makon Fansho Na Kasa Na farko
Hukumar Fansho ta Kasa (PenCom) za ta fara bikin makon Fansho na Kasa daga 26 zuwa 30 ga Oktoba 2026…
Read More » -
Kasuwanci
Majalisar Dattawa Ta Amince Da Kudirin Kafa Jami’ar Yusuf Maitama Sule.
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da kudirin dokar kafa tsarin gudanarwa na doka ga Jami’ar Ilimi ta Tarayya mai suna…
Read More » -
Najeriya
Shugaba Tinubu Ya Taya Yarima Olusi Murnar Cika Shekaru 90 Tare Da Yaba Wa Jagorancinsa.
Shugaba Bola Tinubu ya yaba matuka ga dattijo kuma shugaban Majalisar Ba da Shawara kan Harkokin Mulki ta Jihar Lagos…
Read More » -
Siyasa
APC Da Kungiyar Arewa Sun Yi Kawance Don Kara Yawan Kuri’u A Zaben 2027
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi alkawarin yin aiki tare da kungiyar ‘Arewa for Asiwaju’ (A4A) domin tattara karin…
Read More » -
Afirka
Isra’ila Ta Hana Jirgin Ethiopian Airlines Shiga Sararin Samaniya Ya Yin Da Yake Cikin Tafiya
An tilasta wa jirgin saman kamfanin Ethiopian Airlines da ke kan hanyarsa ta zuwa Tel Aviv komawa baya yayin da…
Read More » -
Afirka
Masar Da Faransa Sun Fara Atisayen Sojin Sama Na Hadin Gwiwa Mai Suna ‘Amon-2026’
Masar da Faransa sun ƙaddamar da wani atisayen soja na haɗin gwiwa, wanda aka yi wa lakabi da “Amon-2026,” wanda…
Read More »