-
Najeriya
Shugaba Tinubu Ya Nada Dabiri A Matsayin Kwamishinan Hukumar NASC Mai Wakiltar Yankin Kudu-Maso-Yamma
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin Agboola Lukman Dabiri a matsayin Kwamishina mai wakiltar yankin Kudu-maso-Yamma a Hukumar…
Read More » -
Afirka
APRA Ta Karrama Shugabanin Afirka Bisa Ga Sanin Makamar Aiki
Shugaban Ƙungiyar Hulɗa da Jama’a ta Afirka (APRA) Arik Karani ya ce kyaututtukan jagoranci na ƙungiyar na 2026 suna girmama…
Read More » -
Siyasa
Jam’iyyar Labour Ta Taya Tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan Murnar Cika Shekaru 69
Shugabar jam’iyyar Labour Party ta kasa a Najeriya Sanata Esther Usman ta shiga cikin miliyoyin ‘yan Najeriya wajen taya tsohon…
Read More » -
Siyasa
Zaben 2027: Gwamna AbdlRazaq Ya Nemi Goyon Bayan Al’ummar Arewacin Kwara Da Su Zabi Shugaba Tinubu
Gwamnan Jihar Kwara AbdulRahman AbdulRazaq ya jagoranci yakin neman zaben All Progressives Congress (APC) a Kwara ta Arewa yana kira…
Read More » -
Duniya
Birtaniya Da Tarayyar Turai Sun Cimma Yarjejeniyar Kasuwanci Da Inganta walwalar Matasa
Ana sa ran Birtaniya da Tarayyar Turai za su amince kan sassauta takunkumin cinikin abinci da kuma zirga-zirgar matasa a…
Read More » -
Najeriya
Uwargidan Shugaban Kasa Ta Taya Yara Murna A Ranar Yara Ta Duniya
Yayin da Najeriya ke shiga tare da sauran kasashen duniya wajen gudanar da bikin Ranar Yara ta Duniya na wannan…
Read More » -
Duniya
Kasar Indonesia Da Sin Sun Tattauna Kan Karfafa Tattalin Arziki Da Zuba Jari
Shugaban Indonesia Prabowo Subianto ya gana da shugaban kasar Sin Xi Jinping a Shenzhen domin tattauna huldar tattalin arziki da…
Read More » -
Najeriya
Shugaba Tinubu Ya Jaddada Ƙudirin Gwamnatinsa Na Aiki Da Dokar Ƙasa
Shugaban Najeriya Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sake jaddada kudurin gwamnatinsa na tabbatar da bin doka da oda tare da…
Read More » -
Najeriya
Shugaba Tinubu Ya Karrama Masanin Shari’a Wole Olanipekun Da Lambar GCON
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ba wa babban jami’in shari’a na biyu mafi girma a Najeriya lambar yabo ta ƙasa…
Read More » -
Najeriya
Gwamnatin Shugaba Tinubu Na Shirin Rage Kuɗaɗen Sufuri Ta Amfani Da Motocin Kamfanin Yutong
Shugaba Bola Tinubu ya ɗauki matakin rage farashin sufuri a duk faɗin ƙasar yayin da Yutong babbar masana’antar bas a…
Read More »