-
Kiwon Lafiya
FCTA Ta Farfado Da Cibiyar Yaki Da Cutuka
Hukumar Kula da Babban Birnin Tarayya Abuja (FCTA) ta farfado da cibiyarta ta musamman ta kula da ayyukan gaggawa na…
Read More » -
Kasuwanci
Dangote Ya Lashe Kyautar Shugabanci Ta Ọbafẹmi Awolọwọ Ta 2026
Gidauniyar Babban Awolowo ta zaɓi Shugaban Rukunin Dangote kuma fitaccen masanin masana’antar Afirka Alhaji Aliko Dangote a matsayin wanda ya…
Read More » -
Wasanni
An Zaɓi ‘Yar Najeriya Don Kyautar Matashiyar ‘Yar Wasa Ta CAF
An zabi Oluwakemi Adegbuyi ‘yar Najeriya a matsayin wacce za ta lashe kyautar Mata ‘Yar Wasan Shekara ta Mata a…
Read More » -
Najeriya
NUJ Reshen Jihar Nasarawa Ta Taya Celestina Cyril Murnar Lashe Zaben NAWOJ
Kungiyar ‘Yan Jarida ta Najeriya (NUJ) reshen Jihar Nasarawa ta taya daya daga cikin mambobinta Mrs. Celestina Cyril murnar zama…
Read More » -
Duniya
Amurka Ta Bada Rahoton Mutuwar Mutane Tara Sakamakon Cutar Kyanda A Shekarar 2026
Cibiyar Kula da Cututtuka da Rigakafi ta Amurka (CDC) ta ba da rahoton mace-mace tara da suka shafi kyanda a…
Read More » -
Afirka
Afirka Ta Kudu Da Zambia Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Musayar Bayanan Hukumar Kwastam
Afirka ta Kudu da Zambia sun sanya hannu kan wata yarjejeniya ta hanyar lantarki don musayar bayanan kwastam kafin kayayyaki…
Read More » -
Afirka
Botsawana Na Harin Kaso Biyar A Harkar Ma’adinai Nan Gaba
Botswana na shirin samun kashi 5% na hannun jarin da ba na gwamnati ba a ayyukan hakar ma’adinai na gaba…
Read More » -
Siyasa
Hukumar Zaɓe Ta Jihar Oyo Ta Ƙarfafa Tsaro Domin Zaɓen Ƙananan Hukumomi
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar Oyo (OYSIEC) ta tattauna da shugabannin hukumomin tsaro domin tabbatar da gudanar da…
Read More » -
Najeriya
ECOWAS Da Najeriya Sun Ƙarfafa Tattaunawa Kan Tsaron Shiyya
Mataimakin Shugaban Hukumar ECOWAS Oluwatosin Ogunjimi ya gana da Wakilin Najeriya na Dindindin a Majalisar Dinkin Duniya Ambasada Jimoh Ibrahim…
Read More » -
Kasuwanci
Shugaba Tinubu Ya Buƙaci Matasa Su Yi Amfani Da Damarmakin Fannonin Makamashi
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga matasan Najeriya da su yi amfani da damar da suka samu a…
Read More »