-
Najeriya
Gwamnatin Najeriya Za Ta Gudanar Da Taron Matasa Na Kasa A Watan Oktoba
Gwamnatin Najeriya na shirin gudanar da taron matasa na kasa (National Youth Confab) a watan Oktoba na shekarar 2026 inda…
Read More » -
Kasuwanci
Najeriya Da Indiya Za Su Fadada Hadin Gwiwar Kasuwanci
Najeriya da Indiya sun amince su zurfafa dangantakar tattalin arziki mai zurfi inda Indiya ke neman sabunta siyan danyen mai…
Read More » -
Duniya
Kasar Sin Ta Bude Taron Tsaro Na Xiangshan A Yayin Da Ake Fama Da Tashe-Tashen Hankula A Yankin
Kasar Sin ta bude taron Xiangshan na shekara-shekara domin bayyana manufofin tsaron duniya a daidai lokacin da ake zaman dar-dar…
Read More » -
Afirka
Bakin Haure 5,300 Sun Koma Morocco Daga Ceuta Bisa Radin Kansu.
Gwamnatin Spain ta bayyana cewa fiye da bakin haure 5,300 da suka zauna a yankin Ceuta na Spain da ke…
Read More » -
Afirka
Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo Ta Yi Rahoton Sama Da Mutane 7,000 Suka kamu da cutar Ebola.
Jamhuriyar Demokradiyyar Congo (DRC) ta samu sama da mutane 7,000 da suka kamu da cutar Ebola a wannan sabon bullar…
Read More » -
Duniya
Taron Koli Na BRICS: Najeriya Ta Yi Kira Da A Yi Garambawul Ga Tsarin Tafiyar Da Harkokin Duniya.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira da a gaggauta yin garambawul ga tsarin shugabanci na duniya da cibiyoyin…
Read More » -
Afirka
Fiye Da Mutane 2,000 Daga Yemen Da Suka Rasa Muhallansu Sun Isa Djibouti.
Mutane sama da 2,000 da ke tserewa daga sabon rikici a Yemen sun isa Djibouti a cewar Hukumar Kula da…
Read More » -
Najeriya
Hukumar NDLEA Ta Kwace sama Da Tan 2.3 Na Miyagun ƙwayoyi
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Najeriya (NDLEA) ta tare wasu kayayyakin tabar wiwi ta zamani (synthetic cannabis)…
Read More » -
Najeriya
2027: INEC Ta Fitar Da Jerin Sunayen ‘Yan Takarar Shugaban Kasa
Hukumar Zabe ta Kasa Mai Zaman Kanta (INEC) ta fitar da jerin sunayen ‘yan takarar shugaban kasa 18 da mataimakansu…
Read More » -
Najeriya
Shugaba Tinubu Ya Isa Paris
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya isa birnin Paris na kasar Faransa domin gudanar da kashi na biyu na hutunsa na…
Read More »